Home / Labarai (page 4)

Labarai

Gwamnan Zamfara Ya Kai Ziyarar Ta’aziyya Garin Mada

… Ya sha alwashin hukunta waɗanda suka kashe Malamin A yau Juma’a ne Gwamnan Jihar Zamfara Dauda Lawal ya ziyarci garin Mada domin yin ta’aziyyar rasuwar babban Limamin garin, Marigayi Sheikh Abubakar Mada. Idan za a iya tunawa, wasu da ake zargin ’yan banga ne suka kashe Sheikh Abubakar Hassan …

Read More »

Ministan Ayyuka Ya Yaba Wa Gwamna Zamfara Dauda Lawa

Daga Imrana Abdullahi Sakamakon irin kokarin da Gwamnatin jihar Zamfara ke yi karkashin jagorancin Gwamna Dauda Lawal yasa Gwamnatin tarayya ta yaba wa Gwamnan tare da yi masa jinjina ta musamman domin ayyukan sabunta birane da ake yi a Jihar. Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya samu yabo ne daga  …

Read More »