Daga Imrana Abdullahi Gwamnatin Jihar Zamfara ta fara wani gyara na musamman na wayar da kan jama’a da nufin magance matsalolin kiwon lafiya da inganta rayuwar al’umma. Kashi na farko na shirin wayar da kan likitocin tare da hadin gwiwar ofishin uwargidan gwamnan jihar Zamfara, Hajiya Huriyya Dauda Lawal an …
Read More »Sanata Sunday Marshall Katung Ya Bukaci Majalisa Ta Dauki Matakin Gaggawa Game Da Cutar Diphtheria
Daga Imrana Abdullahi Kaduna Sanatan da ke wakiltar mazabar shiyyar Kaduna ta uku Sanata Sunday Marshall Katung, ya gabatar da wani kudiri a gaban majalisar Dattawa ta Goma da ke bukatar a kaiwa al’ummar Kudancin Jihar Kaduna dauki game da cutar Diphtheria da ta Bulla a yankin. Kamar dai yadda …
Read More »Ba Zamu Amince Da Karin Farashin Man Fetur Ba – Kungiyar Kwadago
…Lita a Abuja 617 A Legas Kuma Sama da dari biyar Daga Imrana Abdullahi Kungiyar Kwadago ta Najeriya (NLC) ta bayyana cewa karin farashin famfo man fetur zuwa Naira dari 617 kan kowace lita ba ta amince da hakan ba. Shugaban sashen yada labarai da hulda da jama’a, Kwamared Benson …
Read More »HUKUMAR UNICEF ZA TA ZUBA JARI A JIHAR ZAMFARA
Daga Imrana Abdullahi BIYO BAYAN IRIN KOKARIN DA GWAMNAN JIHAR ZAMFARA KEYI NA GANIN JIHAR TA SAMU ZAMA DA KAFAFUNTA YASA A YANZU HUKUMAR UNICEF TA AMINCE DA KARA ZUBA JARI DOMIN INGANTA AL’AMURAN LAFIYA, ILIMI DA KUMA CI GABAN MATA. Gwamnan Jihar Zamfara Dokta Dauda Lawal ya tabbatar wa …
Read More »Cutar Anthrax: Gwamnatin tarayya Ta Gargadi ‘Yan Najeriya Game Da Cin Pomo Da Naman Daji (Bush meat)
Daga Imrana Abdullahi  Gwamnatin tarayya ta sanar da ‘yan Najeriya game da hadurran kiwon lafiya da ke da alaka da cin fatar dabbobi da aka fi sani da pomo a cikin harshen kasar da naman daji sakamakon barkewar cutar Anthrax a kasashe makwabta. Babban Sakatare na dindindin na Ma’aikatar …
Read More »Gwamnatin Yobe Ta Amince Da Sanya Fitilun Kan Hanya
Daga, Sani Gazas Chinade, Damaturu Majalisar zartaswar jihar Yobe ta amince da kashe Naira biliyan 3,129,608,370,00 don saye da kuma sanya fitilun masu amfani da hasken rana, guda 2,880 a manyan garuruwa biyar na jihar. Kwamishinan ma’aikatar yada labarai da harkokin cikin gida da al’adu na jihar …
Read More »DSS Ta Fara Taron Daraktocin Tsaro Na Jihohi Na 9 A Yobe
Daga Sani Gazas Chinade, Damaturu Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) a ranar Alhamis ta fara taron Daraktocin tsaro na jiha karo na 9 a shiyyar Arewa maso Gabas 2022, zango na uku a Damaturu a wani bangare na kokarinta na duba dabarun inganta zaman lafiya da …
Read More »Wani Dan Jarida A Kaduna Zai Taimaka Da Kodarsa
Ceton Rayuwar Wani wani dan jarida mazaunin Jihar Kaduna kuma tsohon sakataren kungiyar yan jarida ta kasa reshen Jihar Kaduna, kwamared John Femi Adi, ya bayyana aniyrsa ta bayar da taimakon Kodarsa ga diyar tsohon mataimakin shugaban majalisar Dattawa Sanata Ekweremadu. Ya dai bayyana hakan ne a wani rubutun da …
Read More »Sabuwar Shekarar Musulunci 1444 AH: Ku Ci gaba da yin addu’a, Hadin Kai Da Taimakon Juna Domin Kasar mu Ta Ci Gaba – Ayu Ya Shawarci Al’ ummar Musulmin Nijeriya
Shugaban jam’iyyar PDP na kasa, Dakta Iyorchia Ayu ya yi kira ga daukacin al’ummar Musulmi a tarayyar Najeriya da su yi amfani da lokutan bikin sabuwar shekarar Musulunci wajen aiwatar da abubuwan da za su sanya gobensu ta yi kyau tare da inganta hadin kai. Ya shawarce su da …
Read More »Hukumar Lafiya Ta Duniya WHO Ta Wayar Da Kan Mazauna Borno Illolin Cututtukan Sankarau, Zazzabin Cizon Sauro da Cutar Korona
Daga Sani Gazas Chinade, Maiduguri Biyo bayan bullar cutar kyandar biri a makwabciyar jihar Adamawa a shiyyar Arewa maso Gabashin Najeriya, da wasu jihohi takwas da kuma babban birnin tarayya Abuja, wanda hukumar NDCC ta gano, kungiyar lafiya ta duniya (WHO) a jihar Borno ta dauki wani mataki na kare …
Read More »