Home / Lafiya (page 7)

Lafiya

Cutar Korona: Gwamnan Bauchi Ya Killace Kansa

Gwamnan Jihar Bauchi Sanata Bala Muhammed ya killace kansa saboda tsoron ko ya kamu da cutar Covid 19 da ake Kira Korona Birus. Bayanin hakan dai ya faru ne sakamakon irin cudanyar da Gwamna tare da wadansu daga cikin mutanen da suke tare da shi suka gaisa da tattaunawa hadi …

Read More »

Dana Ya Kamu Da Cutar Korona Birus – Atiku

TSOHON mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar ya ce dansa na cikinsa ya kamu da korona Birus Atiku Abubakar, ya bayyana hakan ne a wani sako da ya wallafa a shafinsa na twiiter. Tsohon mataimakin shugaban kasar ya ce tuni aka kai dan nasa asibitin koyarwa da ke Gwagwalada a …

Read More »

Muna Sa Ido A Kan Mutane Uku – Ma’aikatar lafiya

Imrana Abdullahi Gwamnatin Jihar kaduna ta bayyana cewa tana nan tana sa idanu a kan mutane uku da suka dawo Nijeriya daga kasar waje Ma’aikatar lafiya ta Jihar Kaduna ce ta bayyana hakan a cikin wata takardar da aka aikewa manema labarai a kaduna Kamar yadda suka bayyana cewa mutanen …

Read More »

Masari Ya Rufe Wani Gidan Maganin Gargajiya A Dutsi

Imrana Andullahi Gwamnan Jihar Katsina Alhaji Aminu Bello Masari ya rufe wani gidan da ake tsare da mutane da sunan ana yi masu maganin gargajiya a kauyen Tashar Wali cikin karamar hukumar Dutsi a Jihar katsina. Gwamnan a lokacin wata ziyarar da ya kai wurin bayan dawowarsa saga garin Daura …

Read More »