Home / News (page 104)

News

GANDUJE ZAI SAKE GYARA JAM’IYYAR APC – KAILANI MUHAMMAD

Daga Imrana Abdullahi An bayyana sabon shugaban jam’iyyar APC Dokta Abdullahi Umar Ganduje a matsayin wanda zai jajirce wajen gyaran jam’iyyar APC domin Najeriya ta ci gaba da bunkasa. Bayanin hakan dai ya fito ne daga bakin shugaban gamayyar kungiyoyin APC da suka yi fafutukar ganin shugaba Bola Tinubu ya …

Read More »

Ganduje ya zama shugaban APC na kasa

Daga Imrana Abdullahi Majalisar zartaswa ta kasa ta zabi Dokta Abdullahi Umar Ganduje, tsohon gwamnan jihar Kano a matsayin sabon shugaban jam’iyyar APC na kasa. An yanke wannan shawarar ne a babban taron jam’iyyar na kasa  (NEC) karo na 12 da aka gudanar a dakin taro na Otal din  Transcorp …

Read More »