Home / News (page 345)

News

Allah Ya Yi Wa Alhaji Balarabe Musa Rasuwa

 Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu a halin yanzu daga cikin garin Kaduna na cewa tsohon Gwamnan tsohuwar Jihar Kaduna Alhaji Abdulkadir Balarabe Musa, ya rasu. Bayanin rasuwar tasa ya fito daga tsohon ssnatan yankin Kaduna ta tsakiya kwamared Shehu Sani da ya rubuta sanarwar mutuwar a shafinsa na tuwita …

Read More »

Allah Ya Yi Wa Dan Iyan Zazzau Yusuf Ladan Rasuwa

Allah Ya Yi Wa Dan Iyan Zazzau Yusuf Ladan Rasuwa Mustapha Imrana Abdullahi Allah Ya Yi Wa Alhaji Yusuf Ladan Dan Iyan Zazzau rasuwa, ya rasu ne bayan yar gajeruwar rashin lafiya ya rasu ne da safiyar yau Talata a gidansa da ke layin Maiduguri cikin garin Kaduna. Mai shekaru …

Read More »

Gobe Za A Ba Sarkin Zazzau Sandar Mulki

Ana Gayyatar Daukacin Jama’a Da Su Halarci Nadin Sabon Sarkin Zazzau Mustapha Imrana Abdullahi Babban kwamitin shirye shiryen baiwa Sabon Sarkin Zazzau mai martaba Jakada Nuhu Bamalli na 19, Sandar mulki karkashin jagorancin kwamishina ma’aikatar kananan hukumomi da masarautun gargajiya Alhaji Jafaru Sani, na gayyatar daukacin al’umma da su halarci …

Read More »

An Yi Kira Ga Gwamnati Ta Sauke Nauyin Da Ke Kanta

An Yi Kira Ga Gwamnati Ta Sauke Nauyin Da Ke Kanta Mustapha Imrana Abdullahi Shugaban kungiyar Gan Allah Fulani Develipment Association Of Nigeria ( GAFDAN) Alhaji Sale Bayeri, Bauran Wase ya yi kira Gwamnatin tarayyar Nijeriya da daukacin Jihohi baki daya da su sauke nauyin da ke wuyansu game da …

Read More »