Kaduna based Islamic cleric , Sheikh Ahmed Abubakar Gumi said the visit to the NOK University Kachia(NUK) in southern part of Kaduna has afforded him the opportunity to break the barrier of wrong imagination, fear, speculation and assumptions trending in some quarters that Southern Kaduna is inaccessible. …
Read More »Distribution of 105 motorcycles donated by Sen Wamakko to VGN completed
The distribution of the one hundred and five motorcycles donated to the members of the Vigilante Group of Nigeria ( VGN), in twenty one local governments of Sokoto State by Senator Aliyu Magatakarda Wamakko, was completed, on Thursday. The VGN members from the seven local governments that make up …
Read More »Aikin Tsaftace Gari Gwamnatin Kaduna Ke Yi – Aliyu Tanimu Zariya
Aikin Tsaftace Gari Gwamnatin Kaduna Ke Yi – Aliyu Tanimu Zariya Mustapha Imrana Abdullahi Shugaban kungiyar Direbobin Mota ta kasa (NURTW) reshen Jihar kaduna Alhaji Aliyu Tanimu Zariya ya bayyana abin da Gwamnatin Jihar Kaduna take yi na hana tashoshin kan hanya a matsayin tsaftace garuruwa da Jihar baki daya. …
Read More »Allah Ya Yi Wa Shugaban Kungiyar Ma’aikatan Kananan Hukumomi Ta Kasa Rasuwa
Allah Ya Yi Wa Shugaban Kungiyar Ma’aikatan Kananan Hukumomi Ta Kasa Rasuwa Mustapha Imrana Abdullahi Kwamared Abdullahi Muhammad Gwarzo shugaban kungiyar Ma’aikatan Kananan hukumomi ta kasa reshen Jihar Kano ya sanar da rasuwar shugaban kungiyar ma’aikatan kananan hukumomi ta kasa Kwamared Ibrahim Khaleel. Marigayin ya rasu ne a babban asibitin …
Read More »Yan bindiga sun sace amarya a Katsina
Yan bindiga sun sace amarya a Katsina Wasu ‘yan bindiga sun shiga garin Kafin Soli, karamar hukumar Kankiya jihar Katsina, suka sace amaryar wani mutum mai suna Ahmad Muhammad. Mazauna yankin sun fada wa manema labarai cewa ‘yan bindigar sun shiga garin ne da misalin karfe 12 na yau Laraba, …
Read More »Zamu Rike Dukkan Gidajen Sarauta Bisa Amana – Sarkin Zazzau
Zamu Rike Dukkan Gidajen Sarauta Bisa Amana – Sarkin Zazzau Mustapha Imrana Abdullahi Sabon Sarkin Zazzau mai martaba Alhaji Ahmed Nuhu Bamalli ya bayyana cewa zai ci gaba da rikon daukacin gidajen da suka hadu suka yi sarautar Zazzau bisa gaskiya da amana Mai martaba Sarkin Zazzau ya bayyana hakan …
Read More »Gwamnatin Jihar Kaduna Ta Nada Ahmed Nuhu Bamalli Sarkin Zazzau
Gwamnatin Jihar Kaduna Ta Nada Ahmed Nuhu Bamalli Sarkin Zazzau Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnatin Jihar Kaduna karkashin jagorancin Nasiru Ahmad El- Rufa’i, ta bada sanarwar nadin Jakada Ahmed Nuhu Bamalli a matsayin sabon Sarkin Zazzau. Kamar yadda sanarwar da kwamishinan ma’aikatar kananan hukumomi Jafaru Ibrahim Sani ya fitar a garin …
Read More »KDSG appoints Ahmed Nuhu Bamalli as Emir of Zazzau
KDSG appoints Ahmed Nuhu Bamalli as Emir of Zazzau The Governor of Kaduna State, Malam Nasir El-Rufai, has approved the appointment of Alhaji Ahmed Nuhu Bamalli as the 19th Emir of Zazzau. He succeeds HRH Alh. (Dr.) Shehu Idris who died on Sunday, 20th September 2020 after reigning for 45 …
Read More »Gwamnatin Jihar Kaduna Ta Karyata Batun Kacaccala Masarautar Zazzau Gida Uku
Gwamnatin Jihar Kaduna Ta Karyata Batun Kacaccala Masarautar Zazzau Gida Uku Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnatin Jihar Kaduna karkashin jagorancin Malam Nasiru Ahmad El – Rufa’i, ta Karyata jita jitar da ake yadawa cewa wai Gwamnatin na son kirkiro wadansu sababbin Masarautu huda uku a cikin masarautar Zazzau. Kwamishinan kula da …
Read More »Rundunar Yan sandan Jihar Kano Ta Kama Matar da Ta Kashe Yayan Cikinta Biyu
Rundunar Yan sandan Jihar Kano Ta Kama Matar da Ta Kashe Yayan Cikinta Biyu Imrana Abdullahi Rundunar yan sandan Jihar Kano karkashin jagorancin Kwamishina Habu A Sani, Psc ta bayyanawa daukacin al’umma cewa ta kama matar da ta kashe yayan cikinta biyu mace da Namiji Matar mai suna Hauwa Habibu …
Read More »