IMRANA ABDULLAHI DAGA KADUNA Ibrahim Musa Gusau, ne sabon shugaban hukumar kwallon kafa a tarayyar Najeriya, tun bayan da aka nada shi al’ Umma ke ci gaba da bayyana goyon bayansu. Dokta Suleiman Shu’aibu Shinkafi, sarkin Shanun Shinkafi na farko ya bayyana cewa suna da yakinin samun sauyi a lokacin …
Read More »Ma’aikatar Yada Labarai Ta Samu Nasara
Bayan kammala gasar cin kofin da aka Sanya wa ma’aikatun Gwamnati a Jihar Kano, ma’aikatar yada labarai ta Jihar Jihar samu nasarar lashe kofin da aka Sanya a Gasar. Ga dai kofin a hannun kwamishinan ma’aikatar yada labarai ta Jiha Kwamared Muhammad Garba. Bayanin hakan na kunshe ne a cikin …
Read More »Kwallon Kafa: Wikki Tourist Sun Kaiwa Sarkin Bauchi Ziyarar Girmamawa
ZIYARAN NEMAN ALBARKA IYAYEN KASA maigirma shugaban kungiyar kwallon kafa mallakin jihar Bauchi Wikki tourist FC Alh Balarabe Douglass tare da sauran Yan majalisun sa da Kuma Yan Wasa suka Kai ziyara domin neman albarka wa maimartaba sarkin Bauchi Alh Dokta Rulwanu Sulaiman Adama. A nasa …
Read More »Abdu Maikaba Na Neman Kulab Din Da Zai Dauke Shi
Abdu Maikaba Na Neman Kulab Din Da Zai Dauke Shi Mustapha Imrana Abdullahi Sanannen mai horar da kungiyoyin wasan kwallon kafa a tarayyar Najeriya Abdu Maikaba ya bayyana cewa a shirye yake ya amsa tayin da duk wani kulab din wasan kwallon kafa zai yi masa domin ba su horo. …
Read More »Abdu Maikaba Na Neman Kulab Din Da Zai Dauke Shi
Mustapha Imrana Abdullahi Sanannen mai horar da kungiyoyin wasan kwallon kafa a tarayyar Najeriya Abdu Maikaba ya bayyana cewa a shirye yake ya amsa tayin da duk wani kulab din wasan kwallon kafa zai yi masa domin ba su horo. Maikaba ya shaidawa jaridar wasanni ta SPORTINGLIFE cewa tuni …
Read More »Kungiyar Marubuta Labarin Wasanni Sun Zabi Isiah Benjamin shugaba Da Jocob Dickson Sakatare
Kungiyar Marubuta Labarin Wasanni Sun Zabi Isiah Benjamin shugaba Da Jocob Dickson Sakatare Imrana Abdullahi Kungiyar marubuta labarin wasanni ta kasa reshen Jihar Kaduna sun zabi sababbin shugabannin da za su ja ragamar shugabancin kungiyar. An dai sake zaben Kwamared Isiah Kemje Benjamin da Okpani Jocob Onjewu Dickson a matsayin …
Read More »Fitaccen Dan Kwallon Kafa Diego Maradona Ya Mutu Yana Da Shekaru 60
Imrana Abdullahi Fitaccen dan wasan kwallon kafan kasar Argentina ya mutu kamar yadda rahotanni suka fito daga kasar ta Argentina. Kamar yadda wata jarida daga kasar mai suna Clarin,ya mutu ne sakamakon matsalar nunfashi da ya samu a cikin gidansa. Mutuwar tasa tazo ne sati biyu bayan …
Read More »Yan Wasa Messi, Ronaldo Da Guardiola Za Su Koma PSG
Bayanan da muke samu daga bangaren kula da harkokin wasanni na duniya na cewa shahararrun yan wasan kwallon kafa da duniyar wasanni ta san da su bayanan sun tabbatar da cewa yan wasa irin su Messi, Ronaldo da Guardiola za su koma kungiyar wasan kwallon kafa ta PSG.
Read More »Manajan Kungiyar Kwallon Kafa Na Kano Pillars Ya Rasu
Mustapha Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu daga Jihar Kano na cewa manajan kungiyar kwallon kafa na Kano Pillars Kabiru Baleria ya rasu yana da shekaru 57 a duniya. Mai magana da yawun da yawun kungiyar, Rilwanu Malikawa Garu ne ya tabbatar da hakan. Ya dai rasu ne a kano …
Read More »