Related Articles
Shugaban Rundunar Sojojin Kasa Na Nijeriya Ibrahim Attahiru Ya Rasu
Mustapha Imrana Abdullahi
Bayanan da muke samu daga Iihar Kaduna na cewa Allah ya yi wa shugaban rundunar sojan kasa na tarayyar Nijeriya Ibrahim Attahiru rasuwa.
Bayanan da muka tattara na cewa ya rasu ne sakamakon wani hadarin jirgi a bayan filin Jirgin sama na Kaduna.
Za mu kawo maku cikakken rahoto nan gaba kadan.