Daga Imrana Abdullahi Shugaban majalisar wakilai ta kasa Dokta Abbas Tajuddeen ya tabbatarwa yan Najeriya cewa sun je majalisar kasa ne a matsayin wakilan jama’ar da suka zabo su domin ba wai suna wakiltar kawunansu ba ne ko sun je majalisar domin biyan bukatun kansu kawai. Dokta Abbas Tajuddeen …
Read More »Hatsarin Jirgin ruwa: Kakakin Majalisar Abbas ya yi alhinin wadanda abin ya shafa, ya nemi matakan kariya
Daga Imrana Abdullahi Kakakin majalisar wakilai Honarabul Abbas Tajudeen ya bayyana Alhini da bakin cikinsa dangane da hadurran kwale-kwale da aka yi a kasar a baya-bayan nan, lamarin da ya yi sanadiyar mutuwar mutane da dama. Wata sanarwa da Musa Abdullahi Krishi, mashawarci na musamman kan harkokin yada labarai ga …
Read More »Na Shiga Damuwa Da Kaluwa A kan Rushewar Masallacin Zariya – Kakakin Majalisar Tajudeen Abbas
Daga Imrana Abdullahi … addu’a ga wadanda abin ya shafa …ya bukaci daukar mataki don hana sake faruwa Kakakin majalisar wakilai Honarabul Dokta Abbas Tajudeen, ya bayyana rugujewar wasu sassa na babban masallacin Zariya, wanda ya yi sanadiyyar mutuwar wasu a matsayin abin takaici da ban tausayi. Kakakin Majalisar, Abbas …
Read More »YAN MAJALISA 360 BABU KAMAR ABBAS TAJUDDEEN – KWAMARED MAUDE ZARIYA
Daga Imrana Abdullahi, Kaduna Kwamared Maude Zariya ya bayyana cewa ba tare da fariya ba a duk cikin yan majalisar wakilai na tarayyar Najeriya guda dari 360 babu kamar Dokta Abbas Tajuddeen dan majalisar wakilai mai wakiltar karamar hukumar Zariya. Hakika ina fadin wannan maganar ne ba tare da fariya …
Read More »Emir Of Zazzau Appoints Abbas Tajuddeen Iyan Zazzau
The Emir of Zazzau Ambassador Ahmad Nuhu Bamalli has conferred the title of Iyan Zazzau on the member representing Zaria Federal Constituency in the House of Representatives, Honourable Dr. Abass Tajuddeen . This was contain a statement signed by the Secretary Zazzau Emirate Council and Sarkin Fulanin Zazzau Alhaji …
Read More »