…Alhaji Garba Tukur Idris Nadabo Ne Sabon Makaman Bakori Bayanan da muka samu na cewa Mai martaba Sarkin Katsina ya nada Alhaji Garba Tukur Nadabo matsayin sabon makaman Katsina Hakimin Bakori da ke Jihar Katsina domin ya maye gurbin wanda aka sauke a kwanan baya. Bayanan da muka samu sun …
Read More »Allah Ya Yi Wa Dan Majalisar Bakori Rasuwa
Allah Ya Yi Wa Dan Majalisar Bakori Rasuwa Imrana Abdullahi Kamar yadda wakilin mu ya samu labarin da ke cewa dan majalisar dokokin Jihar Katsina mai wakiltar karamar hukumar Bakori honarabul Dokta Ibrahim Kurami rasuwa. Bayanan da muke samu daga wajen abokan aikinsa na majalisa musamman wajen dan majalisa …
Read More »Ana Ci Gaba Da Kada Kuri’a A Bakori
Ana Ci Gaba Da Kada Kuri’a A Bakori Mustapha Imrana Abdullahi Kamar dai yadda muka fara gaya maku tun da safiyar yau Asabar a garin Bakori da ke Jihar cewa hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) ta raba kayan zabe cikin lokaci, a ahalin yanzu karfe 12: 17 …
Read More »An Yi Kira Ga Jama’ar Bakori Su Kiyaye Doka Da Ka’ida
An Yi Kira Ga Jama’ar Bakori Su Kiyaye Doka Da Ka’ida Mustapha Mahmud Kanti Bello, Kwamishina ne na raya karkara a Jihar Katsina ya bayyana gamsuwarsa da irin yadda hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa ta raba kayan zabe a kan lokaci domin zaben cike gurbi na Dan majalisar …
Read More »Dakta Ibrahim Aminu Ne Ya Lashe Zaben APC A Bakori
Dakta Ibrahim Aminu Ne Ya Lashe Zaben Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu daga karamar hukumar Bakori a Jihar Katsina Arewacin tarayyar Nijeriya na cewa Dakta Ibrahim Aminu Kurami ne wanda ya lashe zaben fidda Gwanin jam’iyyar APC domin zaben cike gurbin dan majalisar Jiha mai wakiltar karamar hukumar Bakori, …
Read More »Zan Kare Mutuncin Jama’a Da Tsarin PDP – Abubakar Tsoho
Mustapha Abdullahi Sabon zababben shugaban Jam’iyyar PDP na karamar hukumar Bakori a Jihar Katsina Honarabul Abubakar Tsoho ya bayyana kudirinsa na kare mutuncin jama’a ta hanyar Nemo wa kowa yancinsa a koda yaushe a matsayin abin da zai Sanya a gaba lokacin shugabancin nasa. Abubakar Tsoho ya bayyana hakan ne …
Read More »