Shugaban tarayyar Najeriya Bola Tinubu ya dakatar da Abdulrasheed Bawa, shugaban hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC. Bayanin hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwa da Willie Bassey ne ya sanar da hakan a wata sanarwa da ya fita  Shugaba Bola …
Read More »Tinubu Ya Dakatar Da Emefiele A Matsayin Gwamnan Babban Bankin Najeriya CBN
Daga Imrana Abdullahi  Bayanan da suke fitowa daga ofishin sakataren Gwamnatin Najeriya na cewa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya dakatar da gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), Mista Godwin Emefiele, CFR daga aiki ba tare da bata lokaci ba. Bauanin hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da Daraktan …
Read More »KUNGIYAR KWADAGO RESHEN JIHAR KADUNA TA DAKATAR DA YAJIN AIKI
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI Hadaddiyar kungiyar kwadago ta kasa karkashin jagorancin Kwamared Ayuba Magaji Suleiman, ta bayyana cewa a kokarin ta na ganin ta tabbatar da yin biyayya ga uwar kungiyar ta kasa da ta Dakatar da batun yajin aiki da suka shirya gudanarwa a ranar Alhamis mai zuwa. Ayuba Magaji …
Read More »Gwamnatin Kaduna Ta Dakatar Da Kasuwannin Birnin Gwari,Chikun,Giwa,Igabi Da Kajuru Masu Ci Sati Sati
Mustapha Imrana Abdullahi …An hana sayar da Fetur a cikin jarkoki a kananan hukumomin Birnin Gwari,Chikun,Giwa,Igabi Da Kajuru. Bayan yin duba sosai a game da harkokin matsalolin tsaro hukumomin tsaro sun fitar da wadannan matakai, bisa duba da wannan yanayi Gwamnatin Jihar Kaduna ta sanar da Dakatar da dukkan wadannan …
Read More »Gwamna Ganduje Ya Dakatar Da Salihu Tanko Yakasai
Gwamna Ganduje Ya Dakatar Da Salihu Tanko Yakasai Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Kano Alhaji Dokta Abdullahi Umar Ganduje ya Dakatar da mai bashi shawara a kan kafofin yada labarai, Salihu Tanko Yakasai saboda abin da ya rubuta a kafar Sada zumunta a game da shugaban tarayyar Nijeriya Muhammadu Buhari. …
Read More »