Daga Imrana Abdullahi Domin samun nasarar tabbatar da tsaron lafiya da dukiyar jama’a a duk fadin Jihar Katsina baki daya Gwamna Dokta Dikko Umar Radda ya Sanya wa dokar da za ta taimaka wajen samun tsaron da ake fata hannu. Kamar dai yadda wata sanarwar da ta fito daga ofishin …
Read More »Bamu Amince Da Nadin Sarkin Yarbawan Doka Ba – Masarautar Zazzau
Mustapha Imrana Abdullahi Majalisar masarautar Zazzau ta bayyana cewa ba ta amince da wani nadin da aka yi wa Mista Isiaka Asalaye a matsayin Sarkin Yarbawan Doka a karkashin Gundumar Doka cikin karamar hukumar Kaduna ta Arewa ba a Jihar Kaduna. Bayanin hakan ya fito ne daga ofishin yada labarai …
Read More »Masu Bukatar Musamman Sun Yi Murnar Samun Dokar Ƴanci A Kaduna, Sun Buƙaci Aiwatar Da Dokar Nan Take
DAGA; USMAN NASIDI KADUNA. HADADDIYAR kungiyar nakasassu ta kasa (JONAPWD), reshen jihar Kaduna ta nuna farin cikin ta game da samun Dokar ƴancin nakasassu da aka dade ana jira wadda aka sanya cikin doka kuma Mai Girma Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasiru El-rufai ya sanya wa hannu. …
Read More »GWAMNAN BAUCHI YA RATTABA HANNU KAN WASU DOKOKI UKU
GWAMNAN BAUCHI YA RATTABA HANNU KAN WASU DOKOKI UKU Gwamna Bala Muhammad Abdulkadir na jihar Bauchi a ranar Laraba ya rattaba hannu Kan kudiri guda Uku wadda Majalisar Dokoki ta aike Masa domin su zama doka Yan majalisar sun Kuma bukaci cewa wadannan dokoki da a aiwatar dasu. Wannnan Kudirin …
Read More »Matawalle Ya Kafa Dokar Yin Bacci A Wajen Jihar Zamfara
Matawalle Ya Kafa Dokar Yin Bacci A Wajen Jihar Zamfara Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Zamfara Alhaji Bello Muhammad Matawallen Maradun, ya sanar da dokar yin hani ga duk wani shugaban karamar hukuma da Sarakuna da kada su sake a same su da rashin kwana a cikin Jihar Zamfara na …
Read More »Gwamnatin Jihar Kano Ta Kara Dokar Hana Fita Da Sati Daya
Imrana Abdullahi Gwamnatin Jihar Kano karkashin jagorancin Dakta Abdullahi Umar Ganduje ta bayyana batun kara dokar hana fita da sati daya. Gwamnatin ta bayyana cewa ta yi hakan ne bayan tattaunawa da masu ruwa da tsaki a kan batun lafiya da kuma fada a ji daga bangaren Gwamnatin tarayya. Bayanin …
Read More »Gwamnatin Jihar Kaduna Ta Tsawaita Dokar Hana Fita Da Kwanaki 30
Imrana Abdullahi Gwamnatin Jihar Kaduna ta bayyana tsawaita dokar hana fita da kwanaki Talatin na Gaba, kuma ta mayar da kwana daya a matsayin ranar da jama’a za su sayi kayan abinci da Magunguna. Sabanin irin kwanaki biyu na Talata da Laraba da a baya mutanen Jihar kaduna suka saba …
Read More »KADUNA UPDATE: KDSG extends quarantine by 30 days
Kaduna State Governor Nasir El-Rufai has extended the quarantine orders being enforced in the state for another 30 days. The governor’s decision follows a recommendation to that effect by the State Standing Committee on Covid-19, which is chaired by the Deputy Governor, Dr. Hadiza Balarabe. This is effective from today, …
Read More »Masari Ya Kafa Dokar Hana Fita A Birnin Katsina
Imrana Abdullahi Gwamna Aminu Bello Masari na Jihar Katsina ya bayyana kafa dokar hana fita a cikin birnin Katsina biyo bayan samun wadansu mutane biyu da cutar Covid – 19 da ake kira Korona bairus dokar dai za ta fara aiki ne daga karfe Bakwai na ranar Talata mai zuwa. …
Read More »Akwai Bukatar Kiyaye Dokar Hana Fita A Kaduna – Kwamishina
Kwamishinan kula da ma’aikatar Muhalli da albarkatun kasa na Jihar Kaduna Ibrahim Garba Husaini, ya bayyana batun kiyaye dokar da Gwamnatin Jihar kaduna ta kafa domin hana yaduwar cutar Covid – 19 da ake kira da Korona Bairus a matsayin abin da ya zama wajibi saboda kiyaye lafiya da dukiyar …
Read More »