IMRANA ABDULLAHI AN bayyana Gwamnan Jihar Zamfara a matsayin wanda ke aiki dare da rana safiya da maraice domin kawo ci gaban al’ummar Jihar Zamfara, arewacin Najeriya da kasa baki daya. Dokta Suleiman Shu’aibu Shinkafi, ya bayyana hakan a lokacin da yake tattaunawa da manema labarai inda ya ce, “Babban …
Read More »Biyayya Ga Abdul’Aziz Yari Wajibi Ne – Dokta Suleiman Shinkafi
….Ba Mu San Kowa Ba Sai Abdul’azizi Yari Mustapha Imrana Abdullahi “Ba mu san kowa ba sai Abdul’Aziz Yari, Alhaji Mamuda Aliyu Sh9nkafi,Sanata Kabiru Mafara, Dauda Lawal Dare,Sagir Hamidu da kuma Ibrahim Shehu Bakauye su ne masu dimbin jama’a duk fadin Jihar Zamfara, don haka idanun shugabannin APC na kasa …
Read More »