Daga Imrana Abdullahi Dan Majalisa Mai Wakiltan Kaduna Ta Kudu a Majalisar Wakilai ta Tarayya da ke Abuja, Honarabul Abdulkarim Hussaini Ahmad da ake yi wa lakabi da (Mai Kero) ya jajanta wa Masu shaguna da ibtila’in gobara ya afkawa a layin Muhammadu Wule kusa da ‘Yar Kasuwa da ke …
Read More »Da dum – dumi: GOBARA TA TASHI A GIDAN SHEIKH GUMI A KADUNA
IMRANA ABDULLAHI GOBARA ta tashi a wani bangare na gidan sanannen Malamin addinin Islama, Shaikh Ahmad Abubakar Gumi, a cikin garin Kaduna. Ya zuwa yanzu dai bayanan da muke samu na musabbabin tashin Gobarar ba wasu masu karfi bane, bayannan da muke samu a halin yanzu daga wani da ya …
Read More »GOBARA TA KONE MAKARANTAR LIMAN SA’IDU FUNTUWA
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI BAUANAN da muke samu daga cikin garin Funtuwa Jihar Katsina sun tabbatar mana cewa wata mummunar Gobara ta Kone kusan dukkan shahararriyar makarantar Liman Sa’idu da ke Unguwar Dutsen reme. Ita dai wannan makarantar ta Liman Sa’idu Funtuwa ita ce ta farko da aka fara ginawa da …
Read More »Shugaban Kungiyar Katsinawa da Daurawa Na Kasa Ya Kai Ziyarar Jaje Ga Yan Kasuwar Sakkwato
Shugaban Kungiyar Katsinawa da Daurawa Na Kasa Ya Kai Ziyarar Jaje Ga Yan Kasuwar Sakkwato Mustapha Imrana Abdullahi Shugaban kungiyar Katsinawa da Daurawa na kasa Alhaji Aliyu Daura ya kai ziyarar jajantawa yan kasuwar Sakkwato sakamakon matsalar Gobarar da ta tashi a kasuwar da ta haifar da asarar dukiya mai …
Read More »Gwamnatin Jihar Kebbi Ta Tallafawa Yan Kasuwar Da Suka Yi Gobara A Sakkwato Da Miliyan 30
Gwamnatin Jihar Kebbi Ta Tallafawa Yan Kasuwar Da Suka Yi Gobara A Sakkwato Da Miliyan 30 Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Kebbi, Sanata Abibakar Atiku Bagudu ya taimakawa yan kasuwar Sakkwato da suka yi Gobara a ranar Talata da Safe ya taimaka da kudi naira miliyan 30. Gobarar dai ta tashi …
Read More »Wuta Ta Kama Babban Wurin Ajiyar Magungunan Jihar Kebbi
Imrana Abdullahi Sakamakon matsalar da aka samu na tashin Gobarar da ta tashi a Rumbun ajiye Magunguna na Jihar Kebbi inda magani na miliyoyin naira suka lalace. Wurin ajiyar magungunan da ya kama da wuta nan ne babban dakin ajiyar kayan kula da kiwon lafiya da suka hada da magani …
Read More »Masari Ya Kaddamar Da Motocin Kashe Gobara Guda Biyu
Masari Ya Kaddamar Da Motocin Kashe Gobara Guda Biyu Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Katsina Rt. Hon. Aminu Bello Masari, ya kaddamar da Motocin Ƙashe gobara guda 2 ɗaya Shiyyar Daura, ɗaya kuma a makarantar kashe gobara ta Arewa masu Yamma da ke ƙaramar hukumar Kankiya wadda Sanator Ahmad …
Read More »