Home / Tag Archives: Gobara

Tag Archives: Gobara

GOBARA TA KONE MAKARANTAR LIMAN SA’IDU FUNTUWA

MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI BAUANAN da muke samu daga cikin garin Funtuwa Jihar Katsina sun tabbatar mana cewa wata mummunar Gobara ta Kone kusan dukkan shahararriyar  makarantar Liman Sa’idu da ke Unguwar Dutsen reme. Ita dai wannan makarantar ta Liman Sa’idu Funtuwa ita ce ta farko da aka fara ginawa da …

Read More »

Masari Ya Kaddamar Da Motocin Kashe Gobara Guda Biyu

Masari Ya Kaddamar Da Motocin Kashe Gobara Guda Biyu Mustapha Imrana Abdullahi   Gwamnan Jihar Katsina Rt. Hon. Aminu Bello Masari, ya kaddamar da Motocin Ƙashe gobara guda 2 ɗaya Shiyyar Daura, ɗaya kuma a makarantar kashe gobara ta Arewa masu Yamma da ke ƙaramar hukumar Kankiya wadda Sanator Ahmad …

Read More »