…tattalin arziki na samun ci gaba kwarai Daga Imrana Abdullahi An bayyana tattalin arzikin Najeriya a matsayin wanda ke samun gagarumin ci gaban karuwa da karbuwa a tsakanin al’ummar duniya baki daya. Farfesa Kailani Muhammad ne ya bayyana hakan a lokacin da yake ganawa da manema labarai a garin Abuja. …
Read More »Kungiyar Fityanul Islam Sun Kai Wa Farfesa Kailani Muhammad Ziyarar Ta Ya Murna
Daga Mustapha Imrana Abdullahi Bashir Sharif, Kwamandan Agaji ne na kungiyar Fityanul Islam daga Jihar Kaduna kuma mataimakin ma’aji na kasa baki daya ya jagoranci sauran mambobin kungiyar inda suka kai wa Farfesa Kailani Mihammad Ziyarar bam girma da taya murnar matsayin Farfesa da ya samu. Kamar yadda suka bayyana …
Read More »KU KUJEWA MIYAGUN ABOKAI, JITA – JITA DA GUTSIRI TSOMA – KAILANI MUHAMMAD
DAGA IMRANA ABDULLAHI Wani uban Anguna guda Uku da ya Daura masu aure a yau Juma’a Iniiniya Dokta Kailani Muhammad ya bayyana cewa batun aure a matsayin Ibadar Allah tare da yin kira ga ma’auratan da su gujewa yan gutsiri tsoma, gulma da duk nau’in Jita – jita. Injiniya Kailani …
Read More »Lalacewar Darajar Naira: A Cire Gwamnan Babban Bankin Najeriya, Emefiele – Kailani
Sakamakon irin tsananin damuwar da yan Najeriya suka shiga biyo bayan koma bayan da aka samu na lalacewar darajar kudin Naira ya sa wasu daga cikin kasar na kiraye kirayen a cire Gwamnan Babban Bankin kasa, Mista Godwin Emefiele daga shugabancin Bankin. Shugaban wata babbar kungiyar da ke kokarin ilmantar …
Read More »CI GABAN NAJERIYA SAI MUN GYARA HALAYEN MU DA RIKE GASKIYA DA AMANA – INJINIYA KAILANI
SAKAMAKON ZARGE ZARGEN DA DIMBIN JAMA’A SUKE YI DAGA BANGAREN HAGU DA DAMA A KAN BATUN SHIGOWA DA GURBATACCEN MAI DAGA KASAR “BELGIUM” ZUWA NAJERIYA, INDA HAR YA KAI GA WASU NA ZARGIN CEWA ANA SON A RUFAWA WADANDA SUKA AIKATA WANNAN AIKIN NE SABODA ANA GUDUN KADA WADANDA SUKA …
Read More »Walimar Cika Shekaru Biyu Da Auren Injiniya Kailani, Khadija Ta Yi Armashi
Mustapha Imrana Abdullahi Kamar yadda karantarwar addinin Islama ta bayyana cewa aure sunnah ce ta Manzon tsira Annabi Muhammadu (S.A.W) da ya umarci al’ummarsa da su yi aure domin su hayayyafa saboda ya yi alfahari da al’ummar a ranar Gobe idan alkiyama ta tsaya. A kokarin ganin an raya sunnar …
Read More »