Home / Tag Archives: Kaduna (page 12)

Tag Archives: Kaduna

ZAN MAGANCE MATSALAR TSARO A NAJERIYA – WIKE

….Ya Ba Yan Gudun hijira Tallafin Naira Miliyan Dari Biyu A Kaduna MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI Gwamnan Jihar Ribas Mista Nyeson Wike ya bayyana cewa babban kudirinsa in zama shugaban tarayyar Najeriya shi ne ya magance matsalar tsaron da ke addabar kasar a matakin farko. Nyeson Wike ya bayyana hakan ne …

Read More »

AN RANTSAR DA SHUGABANNIN KUNGIYAR KANSILOLI A KADUNA

MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI Shugaban kungiyar shugabannin kananan hukumomi na Jihar Kaduna Alhaji Abubakar Buba shugaban karamar hukumar Lere ya bayyana kungiyar Kansiloli a matsayin kashin bayan Dimokuradiyya. Abubakar Buba ya bayyana hakan ne a wajen Rantsar da shugabannin kungiyar Kansiloli ta kasa reshen Jihar Kaduna da aka yi a dakin …

Read More »

Kaduna 2023: Dattijo begins LGA tour, meets party leaders

  Following a formal declaration, on Tuesday, Muhammad Sani Abdullahi (Dattijo) began a two-day tour to Local Governments Areas to meet with party executives and key stakeholders across wards and local government levels of the party to seek for their support ahead of party primaries. Already, Dattijo and his team …

Read More »

MUHAMMAD SANI DATTIJO YA KADDAMAR DA TAKARARSA A KADUNA

MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI A wani gangamin taron magoya baya kwamishinan ma’aikatar kasafin kudi da tsare tsare na Jihar Kaduna Mohammad Sani Abdullahi Dattijo ya kaddamar da takararsa domin neman APC ta tsayar da shi Gwamnan Jihar Kaduna karkashin jam’iyyar. A wajen babban taron da ya jagoranci gangamin magoya bayansa a …

Read More »

Thirty-four confirmed dead in Kaura LGA attacks.

  …Two military personnel among casualties ….Several injured, scores of houses and shops burnt.     Security agencies have reported to the Kaduna State Governmen that after search operations and detailed checks, 34 people have been confirmed dead following Sunday’s attack in Kaura local government area. According to the report, …

Read More »