Mataimakiyar Gwamnan Jihar Kaduna Dakta Hadiza Balarabe, ta bayyana wa al’ummar Jihar cewa ta kara Sanya dokar hana fita da sati biyu. A cikin sanarwar da ta fitar ta yi godiya ga al’ummar Jihar Kaduna bisa irin yadda suka yi biyayya a kwanaki 60 wato tsawon watanni 2 da aka …
Read More »Hakuri A Zauna Gida Ne Zai Kashe Cutar Korona – El-Rufa’i
Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasiru Ahmad El- Rufa’i, ya bayyana cewa hakuri a zauna a gida a matsayin abin da zai kashe cutar Korona baki daya Gwamnan ya bayyana hakan ne a lokacin da yake ganawa da manema labarai bayan zagayen duba yadda kan iyakokin Jihar Kaduna suke, …
Read More »Kaduna Security Council: lockdown not relaxed, to be strictly enforced
The Kaduna State Security Council wishes to remind all residents of the state that the restriction of movement is relaxed only for Wednesday and Thursday of this week. Security agencies are mandated to strictly enforce the extant Quarantine Orders on all other days. Residents are urged to continue to …
Read More »Ramadan Basket: Kaduna Deputy Governor Donates Food Items To Vulnerable
From Muhammad Sanusi Abdullahi Over 700 residents from Sanga local government area in Kaduna state have received assorted food items as a lifeline to ease the hardship caused by economic effects of COVID-19 pandemic. The palliatives, which was sponsored by the Kaduna state Deputy Governor, Dr Hadiza Sabuwa Balarabe, and …
Read More »An Tsinci Gawar Magidanci A Bakin Rafi a Karamar Hukumar Sanga
Daga Muhammad Sanusi Abdullahi An tsinci gawar wani magidanci xan kimanin shekara sittin da biyar mai suna Danjuma Bako, yashe a bakin rafi a qaramar hukumar Sanga da ke kudancin jihar Kaduna. Magidancin, xan asalin qauyen Kiban da ke gundumar Gwantu, an ce ya zarce zuwa wani jana’iza ne na …
Read More »Gwamnatin El – Rufa’i, ta mayar da Dokar Hana Fita Ranakun Laraba Da Alhamis
Gwamnatin Jihar Kaduna ta kara matsar da dokar hana fita ta kwanaki biyu daga ranakun Laraba da Alhamis, wannan matakin kamar yadda wata sanarwa ta bayyana sun yi hakan me domin bayar da dama ga jama’a su ziyarci Kasuwannin unguwanni su sayi kayan abinci da sauran kayan masarufi. A cikin …
Read More »Muna Rokon Gwamnati Ta Bamu Damar Yin Sallar Juma’a
Imrana Abdullahi Sanannen Malamin addinin musulunci Shaikh Yusuf Sambo Rigachikun, ya yi kira ga Gwamnan Jihar Kaduna a matsayinsa na shugaba kuma babban jami’in tsaro a Jihar da ya ba musulmi da Kiristoci a kalla Awoyi biyu zuwa uku ranar Juma’a da Lahadi domin su gudanar da Ibadarsu a wuraren …
Read More »KDSG supports military operations against bandits, praise troops for neutralizing bandits in Chikun LGA
The Kaduna State Government welcomes the intensification of military operations against bandits in the State. The combined military teams of Operation Thunder Strike, Operation Whirl Punch and Nigerian Air Force’s Operation Gama Aiki, comprising units from the Nigerian Air Force and Nigerian Army, are presently carrying out joint operations against …
Read More »Samuel Aruwan Ya Kama Matasa Da Almajirai 108 Suna Kokarin Shiga Kaduna
Imrana Abdullahi A kokarin ganin jama’a sun kula da dokar hana tafiya daga wata Jiha zuwa wata domin gudun kada a yada cutar Covid- 19 da aka fi Sani da Korona bairus, Kwamishinan kula da harkokin tsaro da al’amuran cikin gida na Jihar Kaduna Malam Samuel Aruwan ya samu nasarar …
Read More »Dangote Ya Tallafawa Jihar Kano Da Motar Gwajin Marasa Lafiya
Shahararren dannkasuwa Alhaji Aliko Dangote ya tallafawa Gwamnatin Jihar Kano da motar Gwaje gwajen marasa lafiya ta tafi da gidanka da ke da karfin duba mutane dari 400 a kowace rana. Da wannan motocin za a samu yi wa jama’a aikin Gwaji cikin sauki a Jihar Kano. Indai ba a …
Read More »