Home / Tag Archives: Kananan hukumomi

Tag Archives: Kananan hukumomi

Gwamnan Bauchi Ya Sauke Shugabannin Rikon Karamar Hukumar

Daga Imrana Abdullahi  Gwamnan jihar Bauchi Bala Mohammed ya rusa dukkan kwamitocin riko na kananan hukumomi ba tare da bata lokaci ba sakamakon karewar wa’adinsu na ofis.  Sakataren gwamnatin jihar, Ibrahim Muhammad Kashim ne ya mika takardar amincewar gwamna Bala Muhammad a ranar Talata a cikin wata sanarwa da ya …

Read More »

AN RANTSAR DA SHUGABANNIN KANANAN HUKUMOMI A KATSINA

Daga Abdullahi Sheme   An yi Bikin rantsar da Mataimakan Shuwagabannin Kananan Hukumomi tare da Sabbin Kansilolin Kananan Hukumomin Dandume, Danja, Faskari da Sabuwa a Jihar Katsina. A jiya Alhamis ne 14 ga watan afrilu 2022 aka rantsar da sabbin zababbun kansiloli a kananan hukumomin Dandume, Danja, Faskari da kuma …

Read More »

Gwamnan Kebbi Ya Rushe Shugabannin Kananan Hukumomi

Mustapha Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu daga Jihar Kebbi na cewa Gwamna Abubakar Atiku Bagudu, ya rushe dukkan shugabannin kananan hukumomin Jihar 21 tare da Kansilolinsu. Bayanan da suke fito daga mai taimakawa Gwamnan ta fuskar kafar sadarwar dandalin Sada zumunta Aliyu Bamdado Arugungu, ta ce an rushe su …

Read More »