Daga Imrana Abdullahi ….Mutane Su dai kara hakuri domin ci gaba da ingantuwar tattalin arzikin kasa na zuwa Hajiya Fatima Wali Abdurrahman, babbar jami’ace a kamfanin Dangote ta bayyana kamfanin a matsayin wanda ya fi kowa samar da dimbin ayyukan yi ga jama’a, wanda hakan ya faru ne sakamakon irin …
Read More »AKWAI INGANTACCEN TSARIN TSARO A KASUWAR DUNIYA TA KADUNA – FATIMA
IMRANA ABDULLAHI AN bayar da tabbacin samun ingantaccen tsarin kula da harkokin tsaron dukiya,lafiya da rayukan jama’a lokacin gudanar da cin kasuwar duniyar kasa da kasa da za a bude gobe Asabar a Kaduna. Shugabar kwamitin yada labarai Hajiya Fatima Abdullahi da Kanar Jibril Hassan mai ritaya duk sun bayar …
Read More »An Bude Kasuwar Duniya Ta Kaduna Karo Na 41
Daga Imrana Abdullahi Kaduna Ministan Ma’aikatar ciniki, masana’antu da zuba jari na tarayyar Nijeriya Otunba Niyi Adebayo, ya bayyana Gwamnatin kasar karkashin jagorancin Shugaba Muhammadu Buhari a matsayin gwamnatin da take kokari matuka domin kawar da duk wata matsala a harkar tsaro. Minista Otumba Niyi Adebayo ya bayyan hakan ne …
Read More »