Daga Sani Gazas Chinade, Maiduguri Biyo bayan bullar cutar kyandar biri a makwabciyar jihar Adamawa a shiyyar Arewa maso Gabashin Najeriya, da wasu jihohi takwas da kuma babban birnin tarayya Abuja, wanda hukumar NDCC ta gano, kungiyar lafiya ta duniya (WHO) a jihar Borno ta dauki wani mataki na kare …
Read More »An Yi Wa Gwamna Aminu Waziri Tambuwal Allurar Rigakafin Korona
An Yi Wa Gwamna Aminu Waziri Tambuwal Allurar Rigakafin Korona Daga Babban Editanmu Na Sakkwato Kwamishinan ma’aikatar lafiya na Jihar Sakkwato Dokta Mohammad Ali Inname, ne ya yi wa Gwamnan Jihar Sakkwato Aminu Waziri Tambuwal Allurar Rigakafin cutar Korona da Yammacin ranar Lahadi a cikin gidan Gwamnatin Jihar Sakkawato da …
Read More »Gwamnan Jihar Kaduna Da Mataimakiyarsa Sun Karbi Allurar Rigakafin Korona
Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasiru Ahmad El-Rufa’i ya samu nasarar karbar allurarsa ta rigakafin cutar Korona da ke haddasa Mashako mai tsanani. Gwamnan tare da mataimakiyarsa Dokta Hadiza Sabuwa Balarabe duk sun samu tasu allurar mai suna “Astra Zeneca” domin Rigakafin cutar Korona. Ita dai cutar Korona ta addabi duniya …
Read More »An Yi Wa Shugaba Muhammadu Buhari Rigakafin Korona
An Yi Wa Shugaba Muhammadu Buhari Rigakafin Korona Mustapha Imrana Abdullahi Shugaban tarayyar Nijeriya Muhammadu Buhari da mataimakinsa Yemi Osinbajo dukkansu an yi masu allurar rigakafin cutar Korona mai nau’in 1A da B. Babban mai duba lafiyar shugaban kasa Buhari Dokta Suhayb Rafindadi Sanusi ne ya yi wa shugaban allurar …
Read More »Matsalar Tsaro Ta fi Yi wa Arewa Illa Bisa Ga Cutar Korona – Bafarawa
Matsalar Tsaro Ta fi Yi wa Arewa Illa Bisa Ga Cutar Korona – Bafarawa Mustapha Imrana Abdullahi Tsohon gwamnan jahar Sokoto, Alhaji Attahiru Bafarawa ya baiyana cewar, babba matsalar dake addabar yan arewa a halin yanzu kuma take kara barazana ga rayukansu babu kamar matsalar tsaro wadda taki ci …
Read More »Mutane 47 Sun Kamu Da Korona, 12 Suka Mutu A Jigawa
Mutane 47 Sun Kamu Da Korona, 12 Suka Mutu A Jigawa Mustapha Imrana Abdullahi Bayanai daga Jihar Jigawa yankin arewa maso Yamma na cewa an samu wata matar da ta kamu da Cutar Korona a Jihar Jigawa. Ita dai wannan mata an tabbatar da kamuwarta ne bayan da aka yi …
Read More »Masu Matakin Albashi Kasa Da 14 Su Yi Aiki Daga Gida – El- Rufa’I
Masu Matakin Albashi Kasa Da 14 Su Yi Aiki Daga Gida – El- Rufa’I Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnatin Jihar Kaduna karkashin jagorancin Malam Nasiru Ahmad El- Rufa’I ta bayar da sanarwar cewa dukkan wani da yake kasa da matakin Albashi na 14 su ci gaba da yin aiki daga gidajensu …
Read More »Bani Dauke Da Cutar Korona – El Rufa’I
Bani Dauke Da Cutar Korona – El Rufa’I Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasiru Ahmad El- Rufa’I, ya bayyana cewa bashi dauke da wannan cuta ta Korona. Gwamnan ya bayyana hakan ne lokacin da yake tattaunawa da kafafen yada Labarai a cikin gidan Gwamnatin Jihar da aka yada …
Read More »A Kaduna Abin Jiya Zai Dawo Ne
Akwai Yuwuwar Saka Dokar Hana Fita A Kaduna Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnatin Jihar Kaduna karkashin jagorancin Malam Nasiru Ahmad El- Rufa’i, ta gargadi jama’a game da yuwuwar sake shiga dokar hana fita kashi na biyu madamar mutane ba su kiyaye da ka’idojin hana dauka da yada cutar Korona ba. Bayanin …
Read More »YA AKA YI DA KAYAN TALLAFIN JIHAR KATSINA NA KORONA?
Mu’azu Hassan @Katsina City News Kwanakin baya Nijeriya ta shiga wani yanayi na wata zanga-zanga da ake kira ENDSARS daga baya ta rikide ta zama tarzoma, kisa, fasa shaguna da kone-kone. Daya daga cikin abin da ya dauki hankalin duniya shi ne yadda aka rika fasa wasu sito-sito na …
Read More »