Home / Tag Archives: Korona (page 3)

Tag Archives: Korona

Masari Ya Rufe Kasuwannin Jihar Katsina

Daga  Imrana Abdullahi Sakamakon samun wani mutum guda dauke da kwayar cutar korona a garin Dutsinma, Gwamna Aminu Bello Masari ya bada umurnin a rufe karamar hukumar ta tun daga karfe bakwai na safiyar gobe Juma’a, 17 ga watan Afrilu 2020. Gwamnan ya kuma bayar da umurnin a rufe dukkan …

Read More »

An Sallami Wanda Cutar Korona Ta Kama A Kaduna

Gwamnatin Jihar Kaduna ta bayyana cewa an sallami wani mutum daya daga cikin mutane shida da cutar Korona ta kama, an dai sallame shi ne daga wurin da aka Killace wadanda suka harbu da Covid – 19. Kwamishinar lafiya Dakta Amina Mohammed Baloni ta bayyana hakan ranar Laraba, ta ce …

Read More »

An Samu Korona Bairus A Jihar Kano

Kamar yadda rahotanni ke cewa Annobar covid – 19 da ake kira Korona bairus  ta bulla Jihar Kano, kamar yadda babban darakta a ma’aikatar lafiya ta jihar Dakta Imam Wada Belli ya tabbatar da cewa cutar ta bulla jihar. Dakta Imam Wada Bello ya ce nan gaba a yau Gwamna …

Read More »

Mutane 305 Ne Ke Dauke Da Cutar Korona A Nijeriya

Daga Abdullahi Daule da rahoton A sababbin alkalumman da hukumar yaki da hana yaduwar cututtuka ta Nijeriya (NCDC) ta fitar sun bayyana cewa a halin yanzu akwai mutane 305 da suke dauke da cutar a tarayyar Nijeriya baki daya. Hukumar ta bayyana cewa faruwar hakan ya biyo bayan irin yadda …

Read More »