Home / Tag Archives: Korona (page 2)

Tag Archives: Korona

Cutar Korona: An Rufe Majalisar Dokokin Jihar Kaduna

 Imrana Abdullahi Sakamakon samun wani dan majalisar dokokin Jihar Kaduna da aka yi dauke da cutar Korona a yanzu an rufe majalisar. Wannan lamarin dai ya biyo bayan irin yadda aka tabbatar da cewa daya daga cikin yan majalisar dokokin ya kamu da cutar ne. An dai bayyana rufe majalisar …

Read More »

Da Gaskiyar A’isha Buhari

Daga Imrana Abdullahi Kamar yadda muke karantawa a wadansu jaridun yanar Gizo da kuma shafukan jama’a da dama na dandalin Sada zumunta cewa an ji harbi a wani wuri a fadar shugaban tarayyar Nijeriya, har muka karanta cewa fadar na fadin cewa abin da ya faru ba wani babban lamari …

Read More »

Cutar Korona :Masari Ya Rufe Fadar Sarkin Daura

Sakamakon Matsalar kamuwar da mutane ke yi da cutar Covid- 19 da ake kira Korona yasa Gwamnan Jihar Katsina Alhaji Aminu Bello Masari ya bayar da umarnin rufe fadar mai martaba Sarkin Daura. Aminu Masari ya bayyana wa manema labarai a Katsina cewa an dauki samfurin Jinin mutane sama da …

Read More »

An Samu Bullar Korona Bairos A Sakkwato

 Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Sakkwato Aminu Waziri Tambuwal ya bayyana samun mutum na farko dauke da cutar Covid – 19 da ake kira da Korona bairos a Jihar.   Gwamnan ya bayyana hakan ne bayan da ya karbi rahoton kwamitin karta kwana da aka kafa a game da cutar korona …

Read More »