Home / Tag Archives: PDP (page 9)

Tag Archives: PDP

Sakamakon Zaben Osun Manuniya Ce Ga APC – Inji Dokta Ayu

Daga IMRANA ABDULLAHI Kaduna Shugaban jam’iyyar PDP na kasa Dokta Iyorchia Ayu ya bayyana farin cikinsa da irin yadda al’ummar Jihar Osun suka fito kwansu da kwarkwatarsu baki daya suka ba jam’iyyar PDP hadin kai da goyon baya wanda sakamakon hakan suka samu gagarumar nasara. Dokta Iyorchia Ayu, ya bayyana …

Read More »

2023 : SHEKARA CE TA KETARE SIRADI – HAYATU – DEEN

    MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI   An bayyana shekarar 2023 a matsayin wata shekara da za ta zama ta Ketare siradi a matsayin Najeriya.   Dan takarar shugaban kasa karkashin jam’iyyar PDP Muhammad Hayatu – deen, ya bayyana hakan lokacin da yake yi wa yayan jam’iyyar bayanin dalilinsa na tsayawa …

Read More »

ZAN HADA KAN YAN NAJERIYA – BUKOLA SARKI

MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI Dan takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar PDP Sanata Dokta Abubakar Bukola Sarki ya tabbatarwa masu zaben tantakarar shugaban kasa (deliget) a Jihar Kaduna cewa in sun bashi damar ya zama dan takarar har nasara ta samu ya zama shugaban Najeriya zai hada kan daukacin yan Najeriya …

Read More »