An bayyana kokarin da Ministan tsaro Dokta Muhammad Bello Matawalle, karkashin Gwamnatin tarayya ke yi da cewa aiki ne da zai kawo karshen yan Ta’adda masu satar jama’a da Garkuwa da mutane da ayyukansu ke kokarin hana Noma da ci gaban tattalin arzikin kasa. Dokta Suleiman Shu’aibi Shinkafi ne …
Read More »Shekara Daya Na Ahmed Aliyu Sakkwato Na Rashin Cika Alkawari
A ranar 29 ga watan Mayu ne Gwamnan jihar Sakkwato Ahmed Aliyu Sakkwato, ya cika shekara daya a kan karagar mulkin Jihar. Ya kuma ba kansa babban maki na Yabo da cewa Gwamnatinsa ta yi rawar gani a cikin shekarar daya. A cikin wannan makala ko rubutun, mun yi …
Read More »Gwamna Dauda Lawal Ya Yaba wa Takwaransa Na Sakkwato Bisa Samar Da Ayyuka
Gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara ya yaba wa takwaran sa na jihar Sakkwaro, Dokta Ahmed Aliyu bisa ƙara samar da guraben ayyukan yi ga al’ummar Jihar Sakkwato, musamman matasa. A ranar Larabar da ta gabata ne Gwamna Lawal ya jagoranci ƙaddamar da rabon wasu babura da A Daidai Sahu …
Read More »Gidauniyar Aminatou Abdoulkarim “A A Charity” Ta Karrama Kwamishinar Matan Sakkwato
Daga Imrana Abdullahi A sakamakon irin kokari da jajircewa wajen ganin rayuwar Mata da Yara da sauran al’umma yasa Gidauniyar taimakawa marayu, Gajiyayyu da sauran masu bukata ta musamman ta “A A Charity” ta Karrama kwamishinar ma’aikatar da ke kula da harkokin mata ta Jihar Sakkwato, Hajiya Hadiza Ahmed Shagari. …
Read More »Sanata Wamakko Ya Bukaci Jama’a Su Bunkasa Noma Da Samar Da Masana’antu
Daga Imrana Abdullahi Sanata Aliyu Magatakarda Wamakko ya yi kira ga daukacin yan Najeriya da su mayar da hankali a kan batun bunkasa Noma da samar da masana’antu da nufin bunkasa tattalin arziki da ci gaban kasa. Dan majalisar Dattawa Wamakko ya yi wannan kiran ne a Sakkwato a lokacin …
Read More »Ana Kokarin Ceto Rayuwar Wata Kyanwa A Sakkwato
Daga Imrana Abdullahi Bayanin da muke samu daga Jihar Sakwato na cewa wadansu Likitocin Dabbobi na aikin ceton rayuwar wata kyanwa ta dan jarida Nasir Abbas Babi a garin Sakkwato. Likitocin sun kebe kyanwar a wani wuri na asibiti don yin gwaje gwaje da karin ruwa bayan kyanwar ta fuskanci …
Read More »An Ba Kwamishinonin Sakkwato 25 Wuraren Aiki
…Za Mu Sake Gina Jihar Sakkwato, inji Gwamna Aliyu Daga Imrana Abdullahi Da S Adamu, Sokoto Sabbin kwamishinonin da aka nada a Jihar Sokkwato a halin yanzu gwamnan jihar Dokta Ahmed Aliyu ne ya rantsar da su tare da ba su mukamai domin daukar nauyin da ya rataya a wuyansu …
Read More »Wamakko Ya Yi Wa Kananan Hukumomi Sokoto 3 Domin Magance Cutar Cizon Sauro
By; Imrana Abdullahi A kokarinsa na tabbatar da samun lafiya da kuma kawar da cutar zazzabin cizon sauro a cikin birnin Sakkwato, Sanata Aliyu Magatakarda Wamakko ya kaddamar da wani atisayen feshin maganin Sauro a yankin Sanatan Sakkwato ta Arewa. Atisayen na bana wanda aka ce zai gudana ne a …
Read More »Minista Daga Sakkwato Tambuwal Ya Yi Bayani
Daga Imrana Abdullahi Tsohon gwamnan jihar Sokoto, Sanata Aminu Waziri Tambuwal ya bayyana halin da ake ciki dangane da nadin Bello Muhammad Goronyo a matsayin minista daga Sokoto. Bayanin na Tambuwal yana kunshe ne a cikin wata sanarwa da tsohon kwamishinan ma’aikatar yada labarai da sake farfado da jama’a ta …
Read More »Manoman Sakkwato Suna Bukatar Takin Zamani Ba Soki burutsu Ba – Inji PDP
Daga Imrana Abdullahi An jawo hankalin gwamnatin Jihar Sakkwato kan gaggawa da bukatar samar da takin zamani ga manoman jihar. Wannan dai kokarin jan hankali daga Jam’iyyar PDP na zuwa a dai dai lokacin da ake ganin Gwamnatin Jihar karkashin APC ta karkata wajen al’amuran da suka saba da muradun …
Read More »