Daga Imrana Abdullahi Wadansu mutanen da ke zaune a garin Tumburku a mazabar Kidandan a karamar hukumar Giwa cikin Jihar Kaduna a ranar Talata, 16, ga satan Janairu, sun yi Zanga zangar nuna bacin ransu sakamakon matsalar rashin tsaron da ta yi masu katutu har ta zamanto ba su iya …
Read More »Asake Ya Kai Wa Sarkin Zazzau Ziyara, Ya Tabbatar Masa Da Hada Kan Jama’a Da Ci Gaban Jiha
Daga Imrana Abdullahi Gabanin zaben Gwamnonin da za a yi a ranar 11 ga watan Maris mai zuwa dan takarar Gwamnan Jihar Kaduna karkashin jam’iyyar Lebo Honarabul Jonathan Asake ya kai wa mai martaba Sarkin Zazzau wanda shi ne shugaban majalisar Sarakunan Jihar Kaduna Ambasada Ahmed Nuhu Bamalli ziyara a …
Read More »An Dakatar Da Wazirin Zazzau Ibrahim Aminu
An Dakatar Da Wazirin Zazzau Ibrahim Aminu Imrana Abdullahi Gwamnatin Jihar Kaduna ta Dakatar da babban kansila a masarautar Zazzau wato wazirin Zazzau Alhaji Ibrahim Aminu. Takardar dakatarwar da babban kansilan an aike masa da ita ne daga ma’aikatar kula da harkokin kananan hukumomi da masarautun gargajiya a ranar Alhamis …
Read More »Shugaban NURTW Aliyu Tanimu Zariya Ya Kai Wa Sarkin Zazzau Ziyara
Shugaban kungiyar Direbobi ta kasa reshen Kaduna kwamared Alhaji Aliyu Tanimu Zariya, a lokacin da ya kai ziyarar taya murna ga mai martaba Sarkin Zazzau bisa matsayin Sarkin Zazzau na 19 da Allah ya bashi, a kwanan nan.
Read More »An Fasa Ofishin Alkalin Babbar Kotun Da Ke Shari’ar Sarkin Zazzau A Dogarawa
Imrana Abdullahi Biyo bayan yadda aka fasa ofishin mai shari’a a babbar kotun da ke Shari’a kan nada sabon Satkin Zazzau da iyan Zazzau Bashar Aminu ya kai a halin yanzu bayanai daga birnin Zazzau sun tabbatar mana cewa tuni mai gadin kotun na can yana amsa tambayoyi game da …
Read More »Ssrkin Zazzau Dokta Shehu Idris Ya Rasu Yana Da Shekaru 84
Ssrkin Zazzau Dokta Shehu Idris Ya Rasu Mustapha Imrana Abdullahi Wata majiya a fadar mai martaba Sarkin Zazzau Alhaji Dokta Shehu Idris ta shaida mana cewa hakika Allah ya yi ma Sarkin rasuwa. Kamar dai yadda majiyar ta shaida mana cewa Sarkin ya rasu ne a babban asibitin sojoji da …
Read More »