….Ya ce Kwamishinoni, Masu Bashi Shawara, ” Mun yi Bakin Kokatin mu”. Daga Imrana Abdullahi Ya kasance wani wurin da ake ta barke wa da kuka a ranar Laraba da maraice a cikin gidan Gwannatin Jihar Katsina yayin da Gwannan Jihar Aminu Bello Masari ya kasa …
Read More »DSS Ta Fara Taron Daraktocin Tsaro Na Jihohi Na 9 A Yobe
Daga Sani Gazas Chinade, Damaturu Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) a ranar Alhamis ta fara taron Daraktocin tsaro na jiha karo na 9 a shiyyar Arewa maso Gabas 2022, zango na uku a Damaturu a wani bangare na kokarinta na duba dabarun inganta zaman lafiya da …
Read More »AN SOKE TARON SHUGABANNIN ZARTASWAN APC NA KASA A RANAR ALHAMIS
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI Kamar yadda wata sanarwar da ta fito mai dauke da sa hannun sakataren babban kwamitin rikon jam’iyyar APC kuma sakataren kwamitin shirya zaben shugabannin na kasa Sanata Dokta John James Akpanudoedehe, ya sanyawa hannu da mai magana da yawun jam’iyyar APC Alhaji Salisu Na’inna Dan batta, ya …
Read More »Mu Daina Taruwa Muna Lissafin Abin Da Sardauna Ya Yi – Sanata Shekaru
Imrana Abdullahi Tsohon Gwamnan Jihar Kano Sanata Malam Ibrahim Shekarau ya yi kira ga daukacin yan Nijeriya da su daina zama su na lisaafin abin da Sa Ahmadu Bello Sardauana ya aikata a lokacin rayuwarsa. Malam Ibrahim Shekarau ya bayyana hakan ne a wajen babban taron shekara shekara …
Read More »Jihar Kano Ta Rufe Gidajen Kallo, Wuraren Taro
Jihar Kano Ta Rufe Gidajen Kallo, Wuraren Taro Imrana Abdullahi A kokarin ganin an dakile yaduwar Cutar Korona a Jihar Kano Gwamnatin Jihar karkashin Gwamna Ganduje ta bayar da umarnin ma’aikatan Gwamnati su zauna a Gida. Gwamnatin Jihar Kano ta sanar da rufe gidajen Kallo da kuma wuraren yin …
Read More »Wasu Jiga Jigan PDP Sun Yi Bitar Zaben 2019
Wasu Jiga Jigan PDP Sun Yi Bitar Zaben 2019 Imrana Abdullahi Wadansu Jiga Jigan jam’iyyar PDP da ta kwashe shekaru 16 ta na mulki a Nijeriya sun yi taron bitar zaben shekarar 2019 taron dai an yi shi ne karkashin jagorancin tsohon shugaban kasa Goodluck Ebele Jonathan. Shi dai kwamitin …
Read More »Kungiyar NUJ Reshen Arewacin Nijeriya Ta Dage Taron Da Ta Shirya
Imrana Abdullahi Kungiyar yan jarida reshen arewacin Nijeriya ta Yamma ta bayar da sanarwar dage wani babban taron tattaunawar da ta shirya yi a dakin taro na gidan Tunawa da Sardauna da ake kira gidan Arewa cikin garin kaduna. Tun da farko dai kungiyar reshen Arewa ta Yamma Yamma shirya …
Read More »