An bayyana batun Zanga Zangar da wadansu mutane ke kokarin shiryawa a Majeriya da cewa abu ne da ba abin alkairi ba Honarabul Bashir Nafaru ne ya bayyana hakan a lokacin da yake tattaunawa da wakilinmu. Bashir Nafaru ya ci gaba da cewa duk wani mai son abin alkairi da …
Read More »Suwaye Ke Kokarin Shirya Zanga – Zanga A Najeriya – Shetima Yarima
An yi kira ga daukacin al’ummar Najeriya musamman ma na yankin Arewacin da su natsu domin sanin wadanda ke kokarin shirya Zanga- Zangar da wasu ke ta kururuwar za a yi a Najeriya. Shugaban kungiyar tuntuba ta matasan Arewa Kwamared Shetima Yarima ne ya yi wannan kiran, inda ya …
Read More »Ba Mu Amince Da Rufe Hanyar Kaduna Zuwa Abuja Ba – Gwamnatin Kaduna
Imrana Abdullahi Daga Kaduna -Jami’an Tsaro Su Dauki Matakin Doka Gwamnatin Jihar Kaduna karkashin jagorancin Malam Nasiru Ahmad El- Rufa’I, ta bayyana rashin amincewarta ga duk wani mutum ko gungun wadansu mutane da ke neman toshe hanyar Kaduna zuwa Abuja da sunan yin Zanga zangar nuna rashin amincewa da wani …
Read More »An Yi Zanga Zangar Wutar Lantarki A Kaduna
An Yi Zanga Zangar Wutar Lantarki A Kaduna Mustapha Imrana Abdullahi Mazauna rukunin gidaje na Ministerial Pilot da ke Milenium city cikin garin Kaduna sun fito kwansu da kwarkwata domin yin Zanga zangar cika masu kudin wutar da kamfanin raba wutar lantarki yake yi masu. Su dai wadannan mutane …
Read More »Mata Na Jagorantar Zanga Zanga A Kankara
Mata Na Jagorantar Zanga Zanga A Kankara Mustapha Imrana Abdullahi A garin Kankara hedilwatar Karamar hukumar Kankara da ke cikin Jihar Katsina dimbin Daruruwan Mata sun fito domin jagorantar Zanga Zanga game da batun sace masu yaya da aka yi a wata makarantar sakandare da ke garin. Su dai matan …
Read More »Gwamnatin Jihar Neja Ta Haramta Dukkan Wata Zanga Zanga
Imrana Abdullahi Gwamnatin Jihar Neja ta sanar da cewa ta hana dukkan wata nau’in Zanga Zanga a fadin Jihar baki daya. Bayanin hakan ma kunshe ne a cikin wata takardar da ke dauke da sa hannun jami’in yada labarai a ofishin sakataren Gwamnatin Jihar Lawal Tanko da aka rabawa manema …
Read More »Hukumar Babban Birnin Tarayya Ta Haramta Zanga Zanga
Hukumar Babban Birnin Tarayya Ta Haramta Zanga Zanga Mustapha Imrana Abdullahi Bayanan da ke fita daga hukumar babbar birnin tarayyar Abuja na cewa sun haramta Zanga Zangar da ake yi da kuma duk wani nau’in taron jama’a da makamancin hakan a babban birnin tarayyar. Batun dai zanga Zangar da ake …
Read More »