DAMBEN GARGAJIYA
DAGA IMRANA ABDULLAHI
KUNGIYAR Kulab din Damben gargajiya ta Katsina sun samu nasarar lashe lambobin Gwal, Tagulla da kuma na Azurfa a gasar wasan Damben gargajiya a ci gaba da gasar wasanni ta kasa da ake yi a Jihar Dalta da ke tarayyar Najeriya.
Da dai yadda jadawalin Lambobin yake da sunayen wadanda suka samu nasarar lashe su.
1:- Garkuwan Cindo 75kg
2:- Ibrahim Dan’mage 55kg
3:- Bahagon Alin Kawoje 65kg
4:- Dogon Mai takwasara 85kg