Rundunar Yan Sanda Ta Kama Barayin Mota Biyu (2) Mustapha Imrana Abdullahi Rundunar Yan Sanda ta kasa reshen Jihar Kaduna karkashin jagorancin kwamishinan yan Sanda UM Muri ta bayyana cewa ta samu nasarar kama wadansu da ake yi wa zargi da satar motoci biyu. Rundunar ta bayyana hakan ne a …
Read More »Buhari Ya Nada Zanna Mohammaed Ibrahim Shugaban Yan Sanda
Buhari Ya Nada Zanna Mohammaed Ibrahim Shugaban Yan Sanda Mustapha Imrana Abdullahi Shugaban tarayyar Nijeriya Muhammadu Buhari ya nada mataimakin shugaban yan sandan kasar Zanna Mohammed Ibrahim, a matsayin shugaban riko na Yan Sanda. Shi dai wanda aka nada a halin yanzu ya zama shugaban riko dan asalin …
Read More »Rundunar Yan Sanda Sun Kama Matasa Takwas A Kano Dauke Da Wukake
Yan Sanda Sun Kama Matasa Takwas A Kano Dauke Da Wukake Imrana Abdullahi DSP Abdullahi Haruna Kiyawa mai magana da yawun rundunar yan Sandan ta kasa reshen Jihar Kano ya bayyana cewa rundunar ta samu nasarar kama wadansu matasa da ke amfani da wukake suna kokarin yi wa jama’a kwacen …
Read More »Muna Bukatar Yan Sandan SARS A Jihar Zamfara – Matawalle
Muna Bukatar Yan Sandan SARS A Jihar Zamfara – Matawalle Mustapha Imrana Andullahi Gwamnan Jihar Zamfara Alhaji Dokta Muhammad Bello Matawallen Maradun ya bayyana cewa su a Jihar Zamfara suna bukatar jami’an tsaron yan sandan SARS saboda irin aikin da suke gudanarwa a Jihar. Gwamna Matawalle ya bayyana hakan ne …
Read More »Rundunar Yan Sandan Katsina Sun Kama Kasurgumin Dan Ta’adda
Rundunar Yan Sandan Katsina Sun Kama Kasurgumin Dan Ta’adda Imrana Abdullahi Rundunar yan sanda ta kasa reshen Jihar Jihar Katsina sun yi nasarar kama wani kasurgumin dan Ta’adda mai satar mutane da ke Dajin Rugu a karamar hukumar Safana ta Jihar Katsina. Kamar yadda mai magana da yawun rundunar SP …
Read More »A Katsina Yan Sanda Sun Kama Jami’in Shigi Da Fici, Mutane Da Shanu 164
Imrana Abdullahi Jami’an tsaron yan Sanda a Jihar Katsina a ranar Alhamis sun tsare wani mutum da ya ce shi Insifekta ne da ke aiki a hukumar kula da shigi da ficin jama’a ta kasa tare da wadansu mutane biyar da aka samesu da Shanu 164 da ake zargin na …
Read More »An Sanya Dokar Hana Fita Ta Kwana Uku A Bayelsa
Jami’an tsaron yan sanda a Jihar Bayelsa karkashin jagorancin Uche Anozia ta bayyana cewa sun sa dokar hana fitar ne sakamakon irin yadda tashin tashina ta barke a babban birnin Jihar na Yenagoa jim kadan bayan Dauye Diri na PDP ya karbi takardar lashe zabe daga hukumar zabe ta INEC. …
Read More »Rundunar Yan Sanda Ta Kubutar Da Karin Mutane 20 A Kaduna
Mustapha Imrana Abdullahi A kokarin ganin ta kakkabe ayyukan batagari a cikin al’umma Rundunar yan Sanda ta kasa reshen Jihar Kaduna ta sanar da karin samun nasarar kubutar da mutane 20 daga hannun batagari da suka sace su a ranar 14 ha watan day 2020 a kan hanyar kaduna zuwa …
Read More »