Home / 2020 / May (page 6)

Monthly Archives: May 2020

Mutane Sun Dawo Daga Rakiyar Mu – Masari

Gwamnan Jihar Katsina Aminu Bello Masari ya bayar da shawara ga daukacin masu fada aji da su hanzarta daukar mataki ga ayyukan yan ta adda a duk fadin Kasar da su hanzarta yin abin da yakamat domin tabbatar da doka da oda a Jihar.   Gwamnan yana magana ne lokacin …

Read More »

Sanata Bello Mandiya Ya Jajantawa Al’umma

Imrana Abdullahi Sanata Bello Mandiya wakilin yankin Funtuwa da ake kira (Funtuwa Zone) a cikin Jihar katsina ya jajantawa al’umma tare da jan hankali a cikin yanayin da aka samu kai a ciki tun daga matsalar cutar Covid-19 da ake kira Korona da kuma masu satar jama’a domin neman kudin …

Read More »

Gwamna Matawalle Ya Nada Sabon Sarkin Kauran Namoda

Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Zamfara Bello Mohammed ( Matawallen Maradun) MON, ya tabbatar da nadin Alhaji Sanusi Mohammed a matsayin sabon Sarkin Kauran Namoda.  Amincewa ta biyo bayan irin shawarar da majalisar zaben Sarki a masarautar Kauran Namoda ta bayar ne kamar yadda yake kunshe a cikin kundin tsarin dokokin …

Read More »

Permission For Motorcycle And Keke Napep Under Conditions

The katsina state government has given permission for motorcycle and Keke Napep operators to continue running under certain conditions in the state . The state commissioner of information, culture and Home Affairs, Alhaji Abdulkareem Yahaya Sirika disclosed this during a press briefing held at government house katsina The commissioner explained …

Read More »

Cutar Korona :Masari Ya Rufe Fadar Sarkin Daura

Sakamakon Matsalar kamuwar da mutane ke yi da cutar Covid- 19 da ake kira Korona yasa Gwamnan Jihar Katsina Alhaji Aminu Bello Masari ya bayar da umarnin rufe fadar mai martaba Sarkin Daura. Aminu Masari ya bayyana wa manema labarai a Katsina cewa an dauki samfurin Jinin mutane sama da …

Read More »

An Shawarci Yan Nijeriya Su Zama Masu Kaunar Yan Uwansu

Imrana Abdullahi Wani mai kishin kasa da taimakon Al’umma a tarayyar Nijeriya, Alhaji Zayyanu Aliyu, ya shawarci mawadata da suke da Kumbar Susa da su hanzarta taimakawa marasa karfi da ke cikin Al’umma, da irin kayayyakin abinci da na amfanin yau da kullum.  Kamar yadda ya bayyana cewa ba wani …

Read More »