Home / 2021 / May / 01

Daily Archives: May 1, 2021

Ba Mu Goyon Bayan Korar Ma’aikata – Yan Kwadago

Ba Mu Goyon Bayan Korar Ma’aikata  Mustapha Imrana Abdullahi Shugaban kungiyar kwadago ta kasa reshen Jihar Kaduna Kwamared Ayuba Magaji Suleiman ya bayyana cewa su a matsayinsu na yayan kungiyar kwadago ba su amince da irin yadda Gwamnatin Jihar Kaduna ke korar ma’aikata. Kwamared Aliyu Magaji Suleiman ya shaidawa manema …

Read More »

Jirgin Kasa Ya Yi Hadari A Kaduna

  Imrana Abdullahi Sakamakon matsalar sace madaurai  da Takalman da ke rike da karafunan titin Jirgin kasa a dai dai unguwar Kanawa cikin garin Kaduna ya haifar da watsewar Taragon Jirgi guda hudu daga cikin sha biyar na kayan bututun ruwa da Jirgin ya dauko daga Tashar Jirgin ruwan Apapa …

Read More »