Home / 2021 / May / 18

Daily Archives: May 18, 2021

Mutane Na Kara Nutsewa Cikin Wahala A Kaduna

Mutane Na Kara Nutsewa Cikin Wahala A Kaduna Mustapha Imrana Abdullahi Kamar yadda wakilinmu ya zagaya cikin garin Kaduna, ya ganewa idanunsa tare da tambayar al’umma halin da suka shiga ciki sakamakon matsalar da yajin aikin gargadi na kwanaki biyar da uwar kungiyar kwadago ta kasa ke gudanarwa a Jihar …

Read More »

Ina Jiran Su Kama Ni – Wabba

Ina Jiran Su Kama Ni – Wabba Shugaban kungiyar kwadago ta kasa kwamared Ayuba Wabba ya shaidawa wasu yan jarida da suka kutsa cikin jerin Gwanon masu Zanga zangar da ake a Kaduna cewa ya na jiran duk wanda ke son ya kamashi kamar yadda Gwamnan Jihar Kaduna ya rubuta …

Read More »