Mustapha Imrana Abdullahi Sanannen Malamin addinin musulunci, shaikh Dahiru Usaman Bauchi ya yi kira ga daukacin al’ummar musulmi da su rungumi allurar Rigakafin maganin cutar Korona domin samun ingantacciyar lafiya. Malamin addinin musuluncin ya yi wannan kiran ne a gidansa lokacin wata ziyarar bude bakin da wata kungiyar yan jarida …
Read More »