The known APC factions in Zamfara State have held a grand rally to seal their earlier series of meetings and agreements . The rally effectively brings an end to party acrimony in the state. In a statement Signed by Zailani Bappa Special Adviser Published Enlightenment, Media and Communications …
Read More »Daily Archives: May 16, 2022
El-rufai, Dangote, Da Sauran Manyan Mutame Da Dama Ne Su Kai Gaisuwar Ta’aziyya Ga Iyalan Marigayi Bukar Shattima
Daga IMRANA ABDULLAHI, Kaduna Dimbin jiga Jigan yan Najeriya ne suka rika yin tururuwa a Jihar Kaduna domin yin gaisuwar ta’aziyya ga iyalan marigayi Bukar Shettima, tsohon babban jami’in yan Sanda da ya rasu ya na da shekaru 94 a duniya. Daga cikin manyan mutane daga Najeriya da suka gai …
Read More »AN KADDAMAR DA SHUGABANNIN KUNGIYAR NAMCON A KADUNA
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI A kokarin da kungiyar koyawa jama’ a Noman zamani ta kasa (National Agricultural Mechanization Cooperative Society) NAMCON ke yi domin bunkasa tattalin arzikin kasa kungiyar ta kaddamar da shugabannin ta da za su rike ragamar al’amuran a Jihar Kaduna. Kamar yadda shugaban NAMCON na kasa Dokta Aliyu …
Read More »