Home / 2026 (page 8)

Yearly Archives: 2026

A Zabi Tinubu Da Uba Sani- Yusuf Kailani

  Daga Imrana Abdullahi Dan majalisar dokokin Jihar Kaduna daga karamar hukumar Igabi kuma ɗan takarar majalisar dattawa a mazabar Kaduna ta tsakiya honarabul Yusuf Ibrahim Zailani ya yi kira da babbar murya ga daukacin al’ummar Jihar Kaduna da Najeriya baki daya da su sake zaben shugaba Bola Ahmed Tinubu …

Read More »

Zamu Ci Gaba Da Taimakawa Mata Da Matasa

Daga Imrana Abdullahi Honarabul Tahir Gambo Abubakar ya bayyana mata da cewa Kanne ne,Yayye ne, kuma mataye ne da suka kasance kashin bayan al’umma da gaba daya kowa ya san hakan don haka za’a ba su muhimmanci kwarai idan Allah ya kai mu gaci. Honarabul Tahir Gambo ya kara da …

Read More »

Gwamna Sanata Uba Sani Adalin Shugaba Ne – Tahir Gambo

Daga Imrana Abdullahi Honarabul Tahir Gambo Abubakar, daga mazabar dan majalisar Jiha ta Doka/ Gabasawa, ya yabawa Balaraben Gwamna Sanata Uba Sani, bisa kokari da irin adalcin da yake yi wa al’ummarsa da yake jagoranta musamman sakamakon irin ayyukan da yake shimfidawa jama’a cikin birane da karkarun Jihar Kaduna da …

Read More »