by Suleiman Adamu, Sokoto A new set of 7-man executives for the Sokoto state Council of the Nigeria Union of journalists (NUJ) have been elected with Usman Muhammed Binji of the Nigerian Television Authority (NTA), Sokoto Zonal centre chapel emerging as its Chairman. Also , Muhammad Naseer Bello of the …
Read More »Yin Amfani Da Kayan Noma Da Aka Samar Wanda Babu Kemical Zai Magance Matsalar Noman Citta – Gagarin Madaki
…An Gano Magajin Matsalar Cutar Da Ke Addabar Gonakin Citta A Kaduna Daga Imrana Abdullahi Kaduna Shugaban kungiyar masu Noman Citta a tarayyar Najeriya Mista Gagarin Madaki, ya bayyana cewa yin amfani da kayan Noman da aka samar da babu wani Kemican ( Organic) a cikinsu zai …
Read More »Dangote Hails Tinubu on Impact of Crude for Naira Swap Deal
…As Dangote Refinery partners MRS to sell PMS at N935 per litre nationwide at its retail outlets Foremost entrepreneur and President of the Dangote Industries Limited, Aliko Dangote has commended President Bola Ahmed Tinubu for the positive impact of the naira for crude swap …
Read More »Northwest PDP Youth Leader Atiku Yabo Commends Hon Mai Kero Of Kaduna South For A Job Welldone
The people Democratic Party Northwest Youth leader Alhaji Atiku Muhammad Yabo has Commends the House Of Representative of the federal republic of Nigeria representing the good people of Kaduna South Hon Abdulkareem Mai Kero Alhaji Atiku Muhammad Yabo who double as the Sarkin Yakin Yabo, said …
Read More »GWAMNA LAWAL YA RATTABA HANNU KAN KASAFIN KUƊIN NAIRA BILIYAN 546 NA SHEKARAR 2025, YA SAKE ƊAUKAR ALƘAWARIN CETO JIHAR ZAMFARA
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya rattaba hannu kan ƙudirin kasafin kuɗin shekarar 2025 na Naira 546,014,575,000.00. Kasafin kuɗin 2025 mai taken; “Kasafin Ceto 2.0”, kakakin majalisar dokokin jihar Zamfara ya gabatar wa gwamnan a ranar Alhamis a gidan gwamnatin jihar da ke Gusau. A yayin rattaba hannu kan …
Read More »ADDRESSING NNPCL’S MISINFORMATION
We have received numerous inquiries from the media and other concerned stakeholders seeking clarification on a recent report attributed to the Nigerian National Petroleum Company Limited (NNPCL) that their decision to secure a $1 billion loan backed by its crude was instrumental in supporting the Dangote refinery during …
Read More »Shugaban Majalisa Abbas Tajuddeen Ya Samar Da Manyan Makarantun Gwamnatin Tarayya Guda Hudu A Zariya
…Manyan makarantun za su lashe kudi biliyan 80, inji Abbas Tajuddeen An bayyana cewa aikin samar da manyan makarantun na Gwamnatin tarayya a garin Zariya zai lashe makudan kudi naira biliyan 80 Ayyukan dai sun hada da Kwalejin Koyar da aikin jinya da Unguwar Zoma ta Gwamnatin tarayya,da za a …
Read More »Gwamna Uba Sani Ya Sake Bude Kasuwar Kidandan A Karamar Hukumar Giwa
…Ya Shawarci Yan bindiga Su Ajiye Makamai Domin Tsaro Daga Imrana Abdullahi Gwamna Uba Sani ua bayyana jindadinsa sakamakon sake bude kasuwar garin Kidandan da ke karamar hukumar Giwa da ta kasance a kulle tsawon shekaru saboda matsalar tsaro. Gwamnan Wanda ya samu wakilcin shugaban ma’aikatan gidan Gwamnatin Jihar Kaduna, …
Read More »GWAMNA DAUDA LAWAL YA ƘADDAMAR DA AIKIN HANYA A RIBAS, YA JINJINA WA GWAMNA FUBARA
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya yaba wa ƙoƙarin Gwamna Siminalayi Fubara kan ayyukan raya ƙasa daban-daban a Jihar Ribas. Gwamna Lawal ya kasance babban baƙo na musamman a wajen ƙaddamar da aikin titin da gadojin Opobo, wanda ya gudana a ranar Litinin a ƙaramar hukumar Opobo/Nkoro. Da yake …
Read More »Kaduna NUJ New Exco: Soba LGA Chairman Commends the Union’s Adherence to Democratic Principles
The Executive Chairman of Soba Local Government Area of Kaduna State, Hon. Muhammad Lawal Shehu, has congratulated AbdulGaffar Alabelewe on his election as the new Chairman of the National Union of Journalists (NUJ), Kaduna Chapter. In a congratulatory message, Hon. Shehu described AbdulGaffar Alabelewe’s election as a well-deserved victory, …
Read More »