GOV. BELLO COMMISERATES WITH KEBBI GOV OVER DEATH OF YOUNGER BROTHER. Kogi State Governor, Yahaya Bello has commiserated with the Governor of Kebbi State, Atiku Bagudu, and the people of Kebbi State over the demise of Shehu Bagudu the immediate younger brother of Governor Bagudu of kebbi …
Read More »Hukumar Zaben Jihar Kaduna Ta Dage Ranar Zaben Kananan Hukumomi
Hukumar Zaben Jihar Kaduna Ta Dage Ranar Zaben Kananan Hukumomi Mustapha Imrana Abdullahi Hukumar zabe mai zaman kanta a Jihar Kaduna ta dage lokacin gudanar da zaben da ta shirya yi a ranar 15 ga watan Mayu 2021 domin zaben shugabanni da Kansiloli a matakan Kananan hukumomin Jihar. Mai rikon …
Read More »Majalisa Za Ta Mara Wa INEC Baya Don Gudanar Da Ingataccen Zabe A 2023 — Ahmed Lawan
Majalisa Za Ta Mara Wa INEC Baya Don Gudanar Da Ingataccen Zabe A 2023 — Ahmed Lawan Shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan ya bada tabbacin cewa majalisar dokoki ta tarayya za ta bada dukkan goyon bayan da ake bukata ga hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa, INEC …
Read More »Atiku For NIgeria Project Anchored On National Rebirth – Director General
Atiku For NIgeria Project Anchored On National Rebirth – Director General The Atiku For Nigeria (AFN) project is one that is anchored on national rebirth and reconstruction towards a Nigeria that works for all. Director General, AFN, Barrister Sunday Umeha expressed this in reaction to his …
Read More »Injiniyan Farko Da Ya Fara Shiga Rijiyar Ruwan Zam Zam Ya Rasu
Injiniyan Farko Da Ya Fara Shiga Rijiyar Ruwan Zam Zam Ya Rasu Mustapha Imrana Abdullahi Kamar yadda zaku iya gani a wannan hoton shi ne mutum na farko da ya shiga rijiyar ruwan Zam Zam, wato injiniya Dokta Yahya Koshak, kamar yadda bayanai suka gabata shi dai wannan bawan Allah …
Read More »THE MASS ABDUCTION OF ZAMFARA SCHOOL GIRLS; WE CONDEMN THE DASTARDLY ACT IN TOTALITY.
THE MASS ABDUCTION OF ZAMFARA SCHOOL GIRLS; WE CONDEMN THE DASTARDLY ACT IN TOTALITY. DR.NURUDEEN ISAH The entire nation woke up to the sad news of the Kidnap of 317 school girls in Zamfara secondary school and the consequent attempts to undermine the laudable and credible effort of …
Read More »Yan Bindiga Sun Kashe Mutane Goma A Zangon Kataf, Chikun
Yan Bindiga Sun Kashe Mutane Goma A Zangon Kataf, Chikun Mustapha Imrana Abdullahi Al’ummar kananan hukumomin Zangon Kataf da Chikun sun samu kansu cikin wani irin yanayi sakamakon kisan da aka yi wa wadansu mutane Goma. Jami’an tsaron Sojoji ne da wasu hukumomin tsaro suka bayar da rahoton kashe mutanen …
Read More »An Saki Dalibai Mata 279 Da Aka Kama A Jihar Zamfara
An Saki Dalibai Mata 279 Da Aka Kama A Jihar Zamfara Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Zamfara Alhaji Muhammadu Bello Matawallen Maradun ya bayyana samun nasarar kubutar da dalibai mata da yan bindiga suka kwashe daga makarantarsu a garin Jangebe. Gwamnan ya bayyana hakan ne a wata tattaunawar da ya …
Read More »Ten killed by bandits in Zangon Kataf and Chikun local government areas.
Ten killed by bandits in Zangon Kataf and Chikun local government areas. The military and other security agencies have reported the killing of 10 citizens in Zangon Kataf and Chikun local government areas. In a statement Signed by samuel Aruwan Commissioner internal security and home Affairs …
Read More »As Maiduguri’s fuel scarcity meets power outage, Zulum asks govt’s station to deliver 45,000 litres daily
As Maiduguri’s fuel scarcity meets power outage, Zulum asks govt’s station to deliver 45,000 litres daily As scarcity of petroleum products hits populated Maiduguri, Borno State Governor, Babagana Umara Zulum on Monday ordered Borno Supply Company, a government owned filling stations to ensure daily supply of 45,000 litres …
Read More »