Home / andiya (page 380)

andiya

Tsohon Shugaban Kasar Nijar Tandja Mamadou Ya Rasu

Imrana Abdullahi A cikin wata sanarwa ce da aka karanta a kafar talabijin ta gwamnatin jamhuriyar Nijar ta bayyana rasuwar tsohon shugaban kasar malam Tandja Mamadou. Tuni dai gwamnatin kasar karkashin jagorancin shugaban Issoufou Mahamadou ta mika sakon ta’aziyarta ga ‘yan kasar da iyalan tsohon shugaban kasar tare da ayyana …

Read More »

2023 :An Kai El- Rufa’I Kotu

Imrana Abdullahi Sakamakon irin tsananin matsuwar da wadansu mutane suka yi domin ganin Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasiru Ahmad El-Rufa’i ya tsaya takarar neman shugabancin Nijeriya a shekarar 2023 yasa wadansu mutane suka kai shi kotu. Su dai wadanda suka kai shi kotun sun ce sun yi hakan ne domin …

Read More »

Har Yau Babu Labari Game Da Babawuro Tofai

    Mustapha Imrana Abdullahi Tun da masu Garkuwa da mutane suka kama dan uwan ministan aikin Gona mai suna babawuro Tofai ya zuwa yanzu dai babu wani labari a game da inda yake ko wani muhimman sahihin bayani a kan hakan.   Babawuro Tofai dai shi ne mai rikon …

Read More »

YA AKA YI DA KAYAN TALLAFIN JIHAR KATSINA NA KORONA?

  Mu’azu Hassan @Katsina City News Kwanakin baya Nijeriya ta shiga wani yanayi na wata zanga-zanga da ake kira ENDSARS daga baya ta rikide ta zama tarzoma, kisa, fasa shaguna da kone-kone. Daya daga cikin abin da ya dauki hankalin duniya shi ne yadda aka rika fasa wasu sito-sito na …

Read More »

Yan Bindiga Sun Sace Dan Uwan Ministan Aikin Gona

Imrana Abdullahi     Wadansu yan bindiga a ranar Litinin da safe sun kutsa kai gidan iyalan ministan Ma’aikatar aikin Gona Alhaji Sabo Nanono, inda sula to Awon gaba da dan uwansa mai suna Babawuro Tofai. wani makusancin ministan, mai suna Umar Wali ya tabbatar da faruwar lamarin, inda ya …

Read More »