Muna Bukatar Yan Sandan SARS A Jihar Zamfara – Matawalle Mustapha Imrana Andullahi Gwamnan Jihar Zamfara Alhaji Dokta Muhammad Bello Matawallen Maradun ya bayyana cewa su a Jihar Zamfara suna bukatar jami’an tsaron yan sandan SARS saboda irin aikin da suke gudanarwa a Jihar. Gwamna Matawalle ya bayyana hakan ne …
Read More »CP Lawan Tanko Order For Deployment Of Anti – Riot
THE COMMISSIONER OF POLICE BAUCHI STATE POLICE COMMAND CP LAWAN TANKO JIMETA psc, ORDERED FOR DEPLOYMENT OF ANTI-RIOT POLICE UNIT (MOBILE POLICE FORCE) ACROSS THE STATE. In line with the Inspector General of Police, IGP Mohammed Abubakar Adamu, NPM, mni directives for the deployment of anti-riot officers to protect …
Read More »Balarabe Musa Ya Karyata Sauka Daga Mukaminsa
Balarabe Musa Ya Karyata Sauka Daga Mukaminsa Mustapha Imrana Abdullahi Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna Alhaji Abdulkadir Balarabe Musa ya Karyata rade radin da ake yadawa cewa wai ya sauka daga mukaminsa na kwamitin Amintattun Jam’iyyar PRP na kasa. Kamar yadda tsohon Gwamnan Tsohuwar Jihar Kaduna ya bayyana wa manema labarai …
Read More »GWAMNAN BAUCHI YA BUKACI ZABABBUN SHUWAGABANNIN KANANAN HUKUMOMI SU ZAMO KUSA DA AL’UMMA
GWAMNAN BAUCHI YA BUKACI ZABABBUN SHUWAGABANNIN KANANAN HUKUMOMI SU ZAMO KUSA DA AL’UMMA Gwamna Bala Muhammad Abdulkadir na jihar Bauchi ya bukaci sabbin Shuwagabannin kananan hukumomi guda 20 dasu zamo kusa da al’ummar su. Gwamnan yabasu wannan shawarine a lokacin da ake bikin rantsar da sabbin Shuwagabannin kananan hukumominne a …
Read More »Zulum Ya Raba Wa Mutane 5,000 Kayan Abinci A Jere
Zulum Ya Raba Wa Mutane 5,000 Kayan Abinci A Jere Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Borno, Babagana Umara Zulum a ranar Alhamis da ta gabata ya ziyarci wadansu al’ummomi uku da ke karamar hukumar Jere, inda ya duba rabon kayan abinci ga al’umma dubu 5,000 marasa galihu. A lokacin ziyarar ya …
Read More »Gwamnan Jihar Zamfara Ya Dauki Aniyar Canza Wa Arewa Suna
Gwamnan Jihar Zamfara Ya Dauki Aniyar Canza Wa Arewa Suna Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Zamfara Alhaji Dokta Muhammadu Bello Matawallen Maradun ya yi kira ga daukacin sauran Jihohin arewacin Nijeriya da su dauki aniyar canza tunanin da wasu ke yi cewa wai yankin Cima zaune ne. Gwamnan ya dai …
Read More »A’isha Buhari Ta Goyi Bayan Masu Zanga Zanga
Uwar Gidan shugaban ƙasa, Hajiya Aisha Buhari ta bayyana goyon bayanta ga masu zanga-zangar neman a ceci rayuwar jama’a ta fuskar tsaro. Aisha Buhari ta buɗe wani sabon gangami a shafinta na Tuwita inda tayi kira ga #AchechiJamaa tuni dai mutane suka soma yaba mata akan yadda ta fito fili …
Read More »Sanata Mandiya Ya Kai Mahadi Shehu Kotu
Mahadi Da Mandiya Za Su Hadu A Kotu BAYANAN da suke fitowa daga garin Katsina a karamar hukumar Katsina kuma a Jihar Katsina na cewa Sanatan da ke wakiltar mazabar yankin Funtuwa da ake kira yankin Karaduwa na cewa Sanata Bello Mandiya ya kai fitaccen dan Gwagwarmaya Mahadi Shehu …
Read More »FLOOD RAVAGES 900, 000 HECTRES OF FARMLANDS IN NIGER STATE – SSG
FLOOD RAVAGES 900, 000 HECTRES OF FARMLANDS IN NIGER STATE – SSG About nine hundred thousand of farmlands and thousands of houses were submerged by recent flooding across Niger State. This was disclosed by Secretary to the State Government (SSG), Ahmed Ibrahim Matane at the Nigeria Television Authority network …
Read More »Hukumar Babban Birnin Tarayya Ta Haramta Zanga Zanga
Hukumar Babban Birnin Tarayya Ta Haramta Zanga Zanga Mustapha Imrana Abdullahi Bayanan da ke fita daga hukumar babbar birnin tarayyar Abuja na cewa sun haramta Zanga Zangar da ake yi da kuma duk wani nau’in taron jama’a da makamancin hakan a babban birnin tarayyar. Batun dai zanga Zangar da ake …
Read More »