Home / andiya (page 408)

andiya

Allah Ya Yi Wa Barista Inuwa Abdulkadir rasuwa

Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu daga Jihar Sakkwato mahaifar marigayin sun tabbatar da rasuwarsa a safiyar yau Litinin. Ya rasu yana da shekaru 54 kuma kafin rasuwarsa ya taba zama minista a tarayyar Nijeriya kuma ya rike matsayin mukamin mataimakin shugaban jam’iyyar APC na shiyyar Arewa maso Yamma.

Read More »

An Samu Barnar Ruwa A Kaduna

Imrana Abdullahi Sakamakon ruwan sama tare da Iska mai tsanani da aka yi a cikin garin Kaduna ya haifar da asara a gidaje inda rufin gidajen ya lalace, an kuma samu matsalar karyewar turakun wutar lantarki da katsewar wayoyin wutar lantarki. Lamarin dai ya faru ne a unguwannin layin Sardauna …

Read More »

Operation Gama Aiki Arrest 2 Foreiners At Mariga

OPERATION GAMA AIKI: AIR STRIKES DISRUPT ARMED BANDITS’ CATTLE RUSTLING OPERATION, LEAD TO ARREST OF 2 FOREIGNERS AT MARIGA LGA IN NIGER STATE Strikes executed by the Air Component of Operation GAMA AIKI at Kasuwan Ango Community in Mariga Local Government Area (LGA) of Niger State have resulted in the …

Read More »

Za Share Dukkan Yan Ta’adda Baki Daya – Masari

 Imrana Abdullahi Gwamna Aminu Bello Masari ya bayyana cewa al’ummomin kananan hukumomi takwas da suke iyaka da Dajin rugu suna cikin halin zaman dar-dar, zullumi da rashin tabbas sakamakon yadda ‘yan ta’adda suke kai masu hare-hare da manyan bindigogi wanda ke zama sanadiyyar rasa rayuka da dukiyoyi. Gwamnan ya bayyana …

Read More »

Sanata Hadi Sirika Ya Zagaya Tashoshin Jiragen Sama

Mustapha  Abdullahi A kokarin ganin an dawo da zirga zirgar tashi da sauka a tashoshin Jiragen kasar tarayyar Nijeriya ministan ma’aikatar kula da tashi da saukar Jiragen Sama Sanata Hadi Sirika ya zagaya tashoshin da aka bude domin ganin yadda lamarin ke gudana. Kamar yadda ya bayyana a shafinsa na …

Read More »