Home / andiya (page 434)

andiya

An Mayar Da Tsohon Sarkin Kano Awe

Daga Imrana Kaduna   Kamar yadda rahotannin da muke samu da yammacin nan ke cewa Gwamnatin Jihar Nasarawa ta mayar da tsohon sarkin Kano da aka sauke a jiya garin Awe a karamar hukumar Awe cikin Jihar Nasarawa a arewacin tarayyar Nijeriya.   Kamar yadda rahotannin suka bayyana wa majiyar …

Read More »

Ga Takaitaccen Tarihin Sabon Sarkin Kano

Daga Imrana Abdullahi An haifi sabon Sarkin Kano Kano shekarar 1963 a garin Kano, ya fara karatun boko a makarantar gidan Makama da ke kusa da gidan ajiye Tarihi na Gidan Makama a birnin Kano. Bayan nan ya shiga makarantar sakandare ta Gwale. Sai kuma karatun digirinsa na farko a …

Read More »

An nada Aminu Ado sabon sarkin Kano.

An nada Aminu Ado sabon sarkin Kano. Mustapha Imrana Abdullahi Sakataren gwamnatin jihar Kano, Alhaji Usman Alhaji ne ya sanar da hakan a wani taron manema labarai a gidan gwamnati ranar Litinin, jim kadan bayan sauke Sarki Sanusi II. Gabanin nadin nasa shi ne sarkin sabuwar masarautar Bichi da Gwamna …

Read More »

An Sauke Sarkin Kano Sanusi Lamido Sanusi

Daga  Imrana A Kaduna Majalisar Zartaswar Jihar Kano ta amince da sauke Sarkin Kano Malam Muhammadu Sanusi Lamido Sanusi daga sarautar, a wani zama na musamman da majalisar ta yi a ranar Litinin. Kafin dai cire shi akwai lamarin tayar da cibiyoyin wuta a majalisar dokokin Jihar game da lamarin …

Read More »

Masari Ya Zo Na Daya A Kasuwar Duniya Ta Kaduna

Daga  Imrana Abdullahi Kaduna Sakamakon irin kwazon da Gwamnatin Jihar Katsina ta nuna game da batun inganta harkokin ciniki da masana’antu a baki dayan Jihar da kasa baki daya yasa Gwamna Aminu Bello Masari a wannan shekarar ta 2020 ya halarci kasuwar duniya sa kansa inda ya yi wa duniya …

Read More »