Biyo bayan yin kalmar batanci ga fiyayyen balita wani mutum mai suna Usman Buda da ke sana’a da ke a cikin garin Sokoto, an kashe shi har lahira bisa zarginsa da yin kalaman batanci ga Annabi Muhammad. Kamar yadda rahoton jaridar Daily Trust ya ruwaito, mahawara ta barke a tsakaninsu …
Read More »GWAMNA LAWAL YA KAI ZIYARA HUKUMAR NADDC, DOMIN SAMAWA MATASAN ZAMFARA SANA’A
Daga Imrana Abdullahi A kokarin ganin ya cika irin alkawuran da ya yi wa jama’ar Jihar Zamfara na samun ayyukan yi da kuma inganta harkokin rayuwarsu Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal a ranar Talata ya ziyarci hedikwatar Hukumar Kula da Kera Motoci ta Kasa (NADDC) da ke Abuja, inda ya …
Read More »Tallafin Mai Na Lalata Tattalin Arzikin Najeriya – Shugaban AfDB, Akinwumi
Dokta Akinwumi Adesina, Shugaban Bankin raya Kasashen Afirka (AfDB), ya ce tallafin man fetur yana kashe tattalin arzikin Najeriya, inda aka yi asarar dala biliyan 10 kadai a shekarar 2022. Adesina, wanda ya bayyana hakan a wani taron lakca da aka yi a Abuja, ya ce tallafin man fetur da …
Read More »DAMAN NI DAN KASUWA NE ZAN CI GABA DA KASUWANCI NA – MATAWALLE
DAGA IMRANA ABDULLAHI Gwamnan Jihar Zamfara Bello Muhammad Matawalle ya bayyana cewa tun da daman can shi dan kasuwa ne zai ci gaba ne da harkokinsa na kasuwanci kamar yadda ya saba. Gwamna Muhammad Bello Matawalle ya bayyana hakan ne a cikin wani faifan bidiyon da aka yada wa duniya …
Read More »AN KOYAWA MUTANE 660 SANA’O’I A FUNTUWA
A kokarin al’umma musamman marasa galihu sun samu damar tsayawa da kafafunsu yasa Muryar darika koyawa mutane dari 660 sana’o’in da za su dogara da kansu. Bisa wannan dalilin ne ma yasa zababen gwamnan Jihar Katsana Dr Dikko Umar Rada ya yabawa Muryar Darikar Tijjaniyya Funtuwa ,bisa kokarinta na koyawa …
Read More »SANA’AR WALDA TA YI MANI KOMAI – Muhammadu Kabiru
Daga Imrana Abdullahi MUHAMMADU KABIRU MUSA SADO wani mai sana’ar Walda ne a garin Talatar Mafara a Jihar Zamfara arewacin tarayyar Najeriya da ya shaidawa wakilin mu cewa sana’ar ta yi masa komai. Muhammadu Kabiru Musa Sado ya ce sana’ar Walda ta yi masa komai kuma ya Gaji sana’ar ne …
Read More »Kamfanin Dangote Na Samar Da Damar Zuba Jari Da Yawa A Afirka
…Kamfanin Dangote Ya Samu Lambar Karramawa A Kasuwar Duniya Ta Kaduna KATAFAREN Kamfanin Dangote da ya mamaye daukacin Nahiyar Afirka ya shahara wajen kokarin sama wa dimbin jama’a damar zuba jari a fannonin kasuwanci da kuma ayyukan taimakawa rayuwar jama’ar duniya baki daya. Wannan shi ne ainihin …
Read More »DANGOTE NE YA FI KOWA SAMA WA JAMA’A AIKIN YI A AFIRKA – WAYA
DAGA IMRANA ABDULLAHI Alhaji Abdussalam Waya,Janar Manaja ne mai kula da harkokin Ssyarwa da kuma talla na kamfanin Matatar Sukarin Dangote, ya bayyana Dangote a matsayin wanda ya fi kowa sama wa jama’a aikin yi da suke dogaro da kawunansu. Kamfanin Dangote ya zuba jarinsa a fannoni da dama da …
Read More »MUNA MARABA DA MASU ZUBA JARI A JIHAR NASARAWA – Salihu Enah
DAGA IMRANA ABDULLAHI Kwamishinan ma’aikatar ciniki, masana’antu da zuba jari na Jihar Nasarawa, Salihu Ali Enah, ya bayyana cewa sun yi kyakkyawan ingantaccen tsarin maraba da dukkan kamfanoni da masu son zuba Jari a Jihar. Kwamishina Salihu Ali Enah ya bayyana hakan ne a lokacin da yake gabatar da jawabi …
Read More »AKWAI DIMBIN ARZIKIN MA’ADINAI DA NA JAMA’A A ABUJA
DAGA IMRANA ABDULLAHI An yi kira ga daukacin al’ummar duniya baki daya da su hanzarta zuwa babban birnin tarayya Abuja domin cin dimbin arzikin jama’a da kuma ma’adinai da ke shimfide a babban birnin. Ministan Abuja Alhaji Muhammad Musa Bello ne ya yi wannan kiran lokacin da yake yi wa …
Read More »