Daga Imrana Abdullahi Karancin biredi ya yi kamari a Jihar Zamfara yayin da gidajen biredi suka rufe saboda tashin farashin kayan masarufi. Kungiyar masu sayar da biredi reshen jihar Zamfara, ta koka kan yadda hauhawar farashin fulawa da sauran abubuwan da ake bukata don samar da biredi ya tilastawa gidajen …
Read More »Farashin Hatsi Na Kara Yin Tashin Gwauron Zabo
Daga Imrana Abdullahi Daukacin talakawan Najeriya na kara kokawa da irin yadda ake samun matsalar tashin farashin kayan amfanin Gona yun daga ainihin garuruwan da ake Noma amfanin da suka hada Funtuwa, Dandume, Faskari’ Sabuwa, Malumfashi, Kafur da Bakori wadannan duk a cikin Jihar Katsina suke, duk suna Noman Shinkafa, …
Read More »Gwamnatin Jihar Katsina Ta Dau Mataki A kan Masu Boye Shinkafa
Daga Imrana Abdullahi Gwamnatin jihar Katsina ta bayyana damuwarta kan abin da wasu ‘yan kasuwa masu sayar da shinkafa a jihar ke yi, inda suka koma yin babakere. Wannan ci gaban ya zo ne bayan rufe dukkan iyakokin Jamhuriyar Nijar bayan juyin mulkin da aka yi a kasar da ke …
Read More »Gwamna Dikko Radda Ya Bukaci Yan Kasuwa Su Saukakawa Jama’a
Daga Imrana Abdullahi Kwamishinan ma’aikatar kula da harkokin addinai na Jihar Katsina Honarabul Ishaq Shehu Dabai ( Kadimul Islam na Jihar Katsina) ya yi kira da babbar murya ga dukkan daukacin yan kasuwa da su saukakawa jama’a a cikin kasuwancinsu. Kwamishina Ishaq Dabai ya yi wannan kiran ne a lokacin …
Read More »Muna Bukatar Taimakon Gwamnati Da Kanfanonin Samar Da Kayan Shayi – Kungiyar Yan Shayi
Daga Imrana Abdullahi, Kaduna Malam Aliyu Yahaya shugaba ne na kungiyar masu sana’ar sayar da shayi ta kasa reshen Jihar Kaduna ya yi kira ga daukacin fallayen Gwannati guda Uku da ake da su a Najeriya da su rika bayar da tallafi ga masu sayar da shayi da ke sako …
Read More »Dokar Haramta Yin Achaba Da Babura Ko Keke – Napep Bayna Karfe Tara Na Dare Na Nan Daram
Daga Imrana Abdullahi Kwamishinan ‘yan sandan Jihar Kwara, Ebunoluwarotimi Adelesi, ya bayar da wata tunatarwa ga masu sana’ar yin okada da masu tuka Keke mai kafa uku a jihar cewa dokar hana gudanar da ayyukansu tsakanin karfe 9 na Dare zuwa karfe 6 na safe na ci gaba da aiki …
Read More »Lalubo Hanyoyin Samun Saukin Radadin Cire Tallafin Mai Da Jama’a Ke Ciki – Gambo Tuge
Daga Imrana Abdullahi Kwamared Gambo Ibrahin Tuge mai binciken kudi ne a matakin kasa na kungiyar direbobin Tankar Mai wato masu dakon man fetur ya yi kira da babbar murya ga Gwamnatin tarayya da a hanzarta lalubo wa al’ummar Najeriya da hanyoyin da za su samu saukin radadin cire tallafin …
Read More »CIRE TALLAFIN MAI; A NEMAWA JAMA’A SAUKIN RAYUWA – AMINU IBRAHIM
Daga Imrana Abdullahi, Kaduna Aminu Ibrahim shugaba ne na A S Goronyo a bangaren Keke – Napep, ya bayyana batun tallafin Man fetur da cewa a halin yanzu kowa ya ga al’amari ne mai muhimmanci da taimakon kowa don haka a samo hanyoyin da jama’a za su samu sauki a …
Read More »AN RUFE GUDAJEN MAI 50 A JIHAR KOGI
Daga Imrana Abdullahi, Kaduna arewacin Najeriya A kokarin ganin an magance matsalar wahalar man fetur yasa a ranar Litinin Hukumar Kula da Man Fetur ta Najeriya, NMDPRA, ta rufe gidajen mai guda 50 domin gudanar da aiki ba tare da lasisin ajiya ba. A Lokoja, kodinetan hukumar …
Read More »AN KASHE WANI HAR LAHIRA A SAKKWATO
Biyo bayan yin kalmar batanci ga fiyayyen balita wani mutum mai suna Usman Buda da ke sana’a da ke a cikin garin Sokoto, an kashe shi har lahira bisa zarginsa da yin kalaman batanci ga Annabi Muhammad. Kamar yadda rahoton jaridar Daily Trust ya ruwaito, mahawara ta barke a tsakaninsu …
Read More »