Home / Labarai (page 10)

Labarai

An Ga Watan Azumin Ramadana A Najeriya

  Daga Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu daga wajen mai alfarma Sarkin musulmi Alhaji Dokta Sa’ad Abubakar daga fadada da ke garin Sakkwato na cewa an ga watan Azumin Ramadana a yau Lahadi  don haka gibe gibe litinin za a tashi da Azumi kenan. Bayanan da muka tattaro na …

Read More »

An Kaddamar Da Asusun Kula Da Harkokin Tsaro A Zamfara

Daga Imrana Abdullahi A kokarin Gwamnatin Jihar Zamfara da Gwamna Dokta Dauda Lawal ke yi wa jagorancin na ganin an magance dimbin matsalolin da rashin tsaro ke haifarwa Gwamnatin Jihar, ƙarƙashin Gwamna Dauda Lawal, ta ƙaddamar da ginin amintattun Asusun Kula da Harkokin Tsaro domin daƙile ayyukan ’yan bindiga da …

Read More »

Gwamnan Zamfara Ya Kai Ziyarar Ta’aziyya Garin Mada

… Ya sha alwashin hukunta waɗanda suka kashe Malamin A yau Juma’a ne Gwamnan Jihar Zamfara Dauda Lawal ya ziyarci garin Mada domin yin ta’aziyyar rasuwar babban Limamin garin, Marigayi Sheikh Abubakar Mada. Idan za a iya tunawa, wasu da ake zargin ’yan banga ne suka kashe Sheikh Abubakar Hassan …

Read More »