DAGA IMRANA ABDULLAHI GA WATA BAIWAR ALLAH NAN DA KE AIKI A OTAL DIN Eko A LEGAS MAI SUNA Mary Ngozi Jekwaaru, DA TA MAYAR WA DA WANI KWASTOMANSU KUDINSA DA YA RASA INDA YA SANYA SU ZUNZURUTUN KUDIN DA SUKA KAI NAIRA MILIYAN 59, 475, KIMANIN DALAR AMURKA DUBU …
Read More »BA MU DA SHAKKA A KAN KOTU NAN MA’AIKATAR SHARI’A TA JIHAR KADUNA – LAUYA MARCUS BOBAI
Lauyan Gwamnati a Jihar Kaduna Joseph Marcus Bobai, ya bayyana cewa ba tare da wata shakka ko ga ma’aikatar shari’a ko Kotun da ke sauraren karar da suka shigar ta kisan kai da ake yi a halin yanzu A matsayina na lauyan Gwamnatin Jihar Kaduna kuma a tare …
Read More »AYYUKA/ SHIRIN DA AKA YI A KARAMAR HUKUMAR FASKARI KARKASHIN MULKIN GIDAN JIGAWA RT. HON. AMINU BELLO MASARI
….kamar yadda kwamared Bashir Ya’u Mai taimakawa a kan harkokin yada Labarai, Shugaban Dandalin Fadakarwa Kan Yada Labarai na Jahar Katsina, ya rubuta domin al’umma su san irin yadda tsohuwar Gwamnatin aiwatar da ayyukan raya jama’a. 1. Gina sabuwar makarantar sakandare ta gwamnati a kadisau 2. Gina gine-gine na wucin …
Read More »Mun toshe kofofin da kudaden gwamnati ke zurarewa – Dikko Radda
Daga Imrana Abdullahi GwamnanJihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, ya ce Gwamnatinsa, na yin iyakacin bakin kokarinta domin ganin sun tsare Amanar jama’a da aka Dora masu. Gwamna Dokta Dikko Umar Radda ya ci gaba da bayanin cewa tun hawansu bisa karagar mulki, suke ta kokarin kawo tsarin toshe duk …
Read More »An Sake Nada Eng Yazid Abukur A Matsayin MD KASROMA
Daga Imrana Abdullahi Gwamna Dikko Umar Radda na Jihar Katsina ya sake nada Injiniya Sirajo Yazid Abukur a matsayin Manajan Darakta na Hukumar Kula da Hanyoyi ta Jihar Katsina, KASROMA. A wata sanarwa da babban mataimaki na musamman ga gwamnan kan harkokin yada labarai Isah Miqdad ya fitar, gwamnan ya …
Read More »Tsohon Shugaban Hukumar Maritime Munir Ja’afaru, Ya Samu lambar Yabo
Shahararren gidan Talabijin din nan na Qausain TV, ya baiwa tsohon Manajan Daraktan Hukumar Kula da Jiragen Ruwa ta Kasa, Alhaji Munir Ja’afaru lambar yabo ta “Award of Excellence”. Shugaban Gidan Talabijin na kasa Malam Nasir Idris ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar ranar Litinin a …
Read More »KALANDAR MUSULUNCI: GOBE LARABA HUTU NE A JIHAR KANO, OYO DA JIGAWA
KALANDAR MUSULUNCI: GOBE LARABA HUTU NE A JIHAR KANO, OYO DA JIGAW Daga Imrana Abdullahi, Kaduna Gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin Abba Kabir Yusuf, ta ayyana gobe Laraba, 19 ga watan Yuli, 2023 a matsayin ranar aiki – kyauta domin murnar shiga sabuwar shekara ta Musulunci ta 1445. Hakan na …
Read More »An Karawa Litar Mai Farashi A Najeriya
….A Abuja 617 A Legas 568 Daga Imrana Abdullahi Shugaban kamfanin kula da hada hadar Mai fetur Mele Kyari ya tabbatar da karin farashin man Da yanzu za a rika shan man fetur a duk lita daya kamar yadda ya bayyana a garin Abuja naira 617 yayin da a …
Read More »Gwamnan Bauchi Ya Sauke Shugabannin Rikon Karamar Hukumar
Daga Imrana Abdullahi Gwamnan jihar Bauchi Bala Mohammed ya rusa dukkan kwamitocin riko na kananan hukumomi ba tare da bata lokaci ba sakamakon karewar wa’adinsu na ofis. Sakataren gwamnatin jihar, Ibrahim Muhammad Kashim ne ya mika takardar amincewar gwamna Bala Muhammad a ranar Talata a cikin wata sanarwa da ya …
Read More »Yan Mata Masu Karancin Shekaru Sun Yi Garkuwa Da Kansu, Suna Neman Kudin Fansa Daga Iyaye
Jami’an Amotekun sun kama wasu ‘yan mata guda biyu da ba su kai shekaru ba bisa zarginsu da yin garkuwa da su a Oka-Akoko, karamar hukumar Akoko ta Kudu maso Yamma a jihar Ondo. . ’Yan matan masu shekaru 15 da 13 da ke karamar sakandare ta 3 da …
Read More »