Home / Labarai (page 60)

Labarai

An Yi Tir Da Kalaman Gwamna Samuel Ortom

An Yi Tir Da Kalaman Gwamna Samuel Ortom …..Gwamna Samuel Ortom Na Banuwai Na Kan Garwashin Wuta Mustapha Imrana Abdullahi Kungiyar matasan Nijeriya da ke kokarin fadakarwa tare da wayar da kan al’umma ta Nijeriya ta yi Tir da Allah wadai da irin kalaman Gwamnan Jihar Banuwai da ya Jefa …

Read More »

Wamakko felicitates with Suleiman on appointment as NAFDAC Chair, Kyadawa, as Nat Comm , NAHCON  

Wamakko felicitates with Suleiman on appointment as NAFDAC Chair, Kyadawa, as Nat Comm , NAHCON     The Chairman of the Senate Committee on Defence and Deputy Chairman, Senate Committee on Anti Corruption, Senator Aliyu Magatakarda Wamakko, has felicitated with the former Transport Minister, Alhaji Yusuf Suleiman,as the new Chairman, Governing …

Read More »

Gwamna Zulum Ya Lashi Takobin Gyara Tashar Lantarkin TCN

Gwamna Zulum Ya Lashi Takobin Gyara Tashar Lantarkin TCN Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum ya lashi Takobin ganin ya gyara tashar rarraba wutar lantarki domin taimakawa hukumar raba wutar lantarki ta kasa. Gwamna Babagana Umara Zulum ya kai ziyara ne a ranar Juma’a wurin tashar …

Read More »

Allah Ya Yi Wa Sale Bayari Shugaban Gan Allah Rasuwa

Allah Ya Yi Wa Sale Bayari Shugaban Gan Allah Rasuwa   Mustapha Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu na cewa Allah ya yi wa shugaban kungiyar Fulani ta Kasa Gan Allah Fulani Development Association Of Nigeria, ( GAFDAN) Alhaji Sale Bayari  Bauran Wase rasuwa. Bayanin hakan na cikin wata sanarwar …

Read More »