Home / Labarai (page 27)

Labarai

Umar Ne  Mukaddashin Shugaban EFCC 

Daga Imrana Abdullahi  Mohammed Umar, Daraktan Ayyuka, shi ne shugaban riko na Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa na (EFCC). Nadin nasa ya biyo bayan dakatarwar da shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi wa Abdulrasheed Bawa. Tinubu, a wata sanarwa da Daraktan yada labarai na ofishin sakataren gwamnatin tarayya, …

Read More »

Tinubu Ya Dakatar Da Shugaban Hukumar EFCC

Shugaban tarayyar Najeriya  Bola Tinubu ya dakatar da Abdulrasheed Bawa, shugaban hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC. Bayanin hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwa da Willie Bassey ne ya sanar da hakan a wata sanarwa da ya fita  Shugaba Bola …

Read More »

Dakataccen Gwamnan Bankin CBN Na Hannun Mu – DSS

Hukumar tsaron farin kaya ta DSS a tarayyar Najeriya ta ruwaito cewa yanzu haka hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta kama gwamnan babban bankin Najeriya (CBN) da aka dakatar, Godwin Emefiele. Wannan dandali na yanar gizo ya kara da cewa hukumar a safiyar ranar Asabar, ta karyata rahotannin kafafen …

Read More »