Home / Labarai (page 56)

Labarai

Gwamnan Zamfara ya gana da Mataimakiyar Sakataren Janar na Majalisar Dinkin Duniya don taimakawa akan sha’anin tsaro da lafiya.

Mustapha Imrana Abdullahi     Gwamnan jahar Zamfara Hon Bello Muhammad Mutawalle ya gana da Mataimakiyar Sakataren Janar na Majalisar Dinkin Duniya, Amina J Mohammed a garin New York don tattaunawa akan hanyoyin samar da agaji na gaggawa ga jahar Zamfara, mussaman akan lamarin tsaro da bunkasa sha’anin lafiya da …

Read More »

Likita Ya Ce In Sha Ruwa Da Yawa – Shugaban Efcc Bawa

Mustapha Imrana Abdullahi Shugaban hukumar Efcc Abdulrasheed Bawa ya bayyana cewa Likitan da ya duba shi ya tabbatar masa cewa komai lafiya, amma dai ya sha ruwa da yawa. Bawa ya bayyana hakan ne lokacin da yake tattaunawa da gidan Talbijin na “channels” inda ya ce hakika komai lafiya kalau. …

Read More »

Allah Ya Yi Wa Sarkin Sudan Na Kontagora Rasuwa

Mustapha Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu daga garin Kontagora na cewa Allah ya yi wa Sarkin Kontagora Alhaji Sa’idu Na – Maska rasuwa Kamar dai yadda zaku iya gani a wannan labarin hoton marigayin ne. Da haka muke addu’ar Allah ya gafarta masa ya albarkaci abin da ya bari.

Read More »