….A koma ga masu unguwanni, dagatai da hakimai Kaftin Muhammad Joji ya bayyana cewa lallai ya dace kowa ya a tashi tsaye a hada kai kowa ya bayar da gudunmawarsa domin a samu ingantaccen tsaro a kasa baki daya Kaftin Muhammad Joji, ne ya yi wannan kiran lokacin da yake …
Read More »Gwamna Dauda Lawal Ya Halarci Taron Durba Har An Bashi Sarautar “Wakilin Kauran”
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya halarci bikin hawan Durbar a Ƙaramar Hukumar Ƙauran Namoda a ranar Lahadin nan. Masarautar Ƙauran Namoda na gudanar da wani gagarumin biki na musamman bayan Sallar Idi, wanda aka fi sani da Hawan Durbar duk shekara. A wata sanarwa da mai …
Read More »Za Mu Kakkabe Yan Ta’adda, Bola Tinubu Ya Tabbatarwa Gwamna Dauda Lawal Na Zamfara
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya jaddada aniyar gwamnatin sa na kawo ƙarshen matsalar ’yan bindiga da ta addabi Jihar Zamfara. Shugaban ya kuma bayar da umarnin tura ƙarin sojoji tare da ci gaba da kai farmaki kan ’yan ta’adda a Zamfara. Wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan …
Read More »Muna Goyon Bayan Maganar Ministan Tsaro Bello Muhammad Matawalle- Dokta Suleiman Shu’aibu
Dokta Suleiman Shu’aibu Shinkafi, dan kungiyar kare hakkin bil’adama ne da wanzar da zaman lafiya a nahiyar Afirka baki daya ya bayyana cikakken hadin kansa da goyon baya ga ministan tsaro Dokta Bello Muhammad Matawalle a game da batun yankin arewacin Najeriya da wasu masu cewa su ne Dattawa suka …
Read More »Muna Kira Ga Malamai Da Su Yi Wa’azi Ba Tare Da Tashin Hankali Ba – Yusuf Ibrahim Zailani
….Da fatan Za’a yi bukukuwan Sallah lafiya Daga Bashir Bello Dollars Honarabul Yusuf Ibrahim Zailani Wakili ne daga karamar hukumar Igabi a majalisar dokokin Jihar Kaduna ya yi kira ga daukacin Malamai da su rika yin wa’azin musulunci ba tare da tashin hankali ko tsangwama ba domin shi addinin musulunci …
Read More »Allah Ya Kawo Mana Karshen Matsalar Tsaro Da Tsadar Abinci – Husaini Jalo
Daga Bashir Bello Dollars, Kaduna Honarabul Husaini Muhammad Jalo, dan majalisa ne mai wakiltar mazabar karamar hukumar Igabi a majalisar wakilai ta kasa ya yi addu’ar albarkacin Azumin watan Ramadana da musulmi suka yi Allah ya kawo karshen matsalar rashin tsaro da tsadar abincin da ake ciki. Honarabul Husaini Muhammad …
Read More »ƘARAMAR SALLAH: GWAMNAN ZAMFARA YA TAYA MUSULMI MURNA, TARE DA YIN KIRA GARE SU SU ZAFAFA WURIN YIN ADDU’AR SAMUN ZAMAN LAFIYA
Gwamnan Jihar Zamfara Dauda Lawal ya taya ɗaukacin al’ummar Musulmi murnar zagayowar ranar ƙaramar Sallah, tare da yin kiran a ƙara ƙaimi wajen addu’o’in samun zaman lafiya a Zamfara da Nijeriya baki ɗaya. A wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan, Sulaiman Bala Idris, ya fitar, …
Read More »Ranar Laraba Ce Karamar Sallah A Nijeriya – Sarkin Musulmi
Biyo bayan rashin ganin jinjirin wata a daukacin tarayyar Najeriya ya sa mai alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Dokta Sa’ad Abubakar ya sanar da ranar Laraba mai zuwa a matsayin ranar da za ta zama babbar Sallah a Najeriya wato dai karshen watan Azumin Ramadana kenan na Bana. Kamar dai yadda …
Read More »Hajiya Sa’adaru Dogonbauchi Ta Raba Wa Jama’a Shinkafa A Kaduna
…Zan Yi Amfani Da Albashina In Sayo Wa Mata Kayan Sana’a – Sa’adatu. A kokarin ganin rayuwar mata da kananan yara da inganta Babbar Kwamishar Kidaya ta Najeriya Hajiya Sa’adatu Garba Dogon bauchi ta Sadaukar da Albashinta na Shekara guda ga Matan Karamar Hukumar Kaduna ta Kudu. Babbar Kwamishinar ta …
Read More »An Yi Kira Ga Gwamnatin Jihar Zamfara
Wani fitaccen dan siyasa da ke karamar hukumar Talatar Mafara a Jihar Zamfara Honarabul Bashir Nafaru, ya yi kira ga Gwamnatin jihar Zamfara karkashin jagorancin Dokta Dauda Lawal ta hanzarta daukar matakin da ya dace a kan hanyar Gusau Zuwa Talatar Mafara da ta koma kamar Sambiza. “Hakika muna yin …
Read More »